An baiwa ministocin Birtaniya wasiyyar yanda zasu yi jana'izar Sarauniyar Ingila
Ministocin kasar Birtaniya sunyi wani taron sirri akan yanda za'a gabatar da jana'izar Sarauniyar Ingila Elizabeth II
Ministocin kasar Birtaniya sunyi wani taron sirri akan yanda za'a gabatar da jana'izar Sarauniyar Ingila Elizabeth II.
DUBA WANNAN: Wasu fusatattun 'Yan Najeriya sun bukaci Saraki da Dogara su ajiye mukaman su
Jaridar 'The Times' ita ce ta rawaito wannan labari, inda ta bayyana cewa an baiwa ministocin wasiyya akan yanda zasu gabatar da jana'izar Sarauniyar wacce a yanzu haka take da shekaru 92 a duniya.
Ya zuwa yanzu duniya ta kaso gano ainahin ma'anar wannan lamari na sarauniyar, ganin yadda a yanzu haka take ci gaba da rayuwa cikin koshin lafiya ba tare da wani ciwo ba.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng