Ya kone 'yar yayanshi saboda tana shiga gidan makota

Ya kone 'yar yayanshi saboda tana shiga gidan makota

Wani mutum Dan shekaru 37 mai suna Leo Columbus ya bayyana a gaban hukumar yan sanda ta jihar River a sanadiyyar kone 'yar dan uwan sa mai shekaru uku a duniya da yayi

Ya kone 'yar yayanshi saboda tana shiga gidan makota
Ya kone 'yar yayanshi saboda tana shiga gidan makota

Wani mutum Dan shekaru 37 mai suna Leo Columbus ya bayyana a gaban hukumar yan sanda ta jihar River a sanadiyyar kone 'yar dan uwan sa mai shekaru uku a duniya da yayi.

Ta tabbata dai wanda ake zargin ya sanyawa 'yar dan uwansa wuta saboda tana zuwa gidan makotan su a Akwampa karamar hukumar jihar.

DUBA WANNAN: Talauci da rashin aikin yi shine yake kara haddasa shaye - shaye a kasar nan

Wanda ake zargin dai an gurfanar dasu tare da masu laifin su 49 a gaban hukumar yan sanda a karkashin kulawar kwamishinan yan sandan jihar Mr Hafiz Inuwa.

Columbus yace yar yayan nashi ta dawo wajensa ne shekaru biyu da suka wuce.

Yace makotan nasa suna kawo masa korafin cewa yarinyar wadda iyayenta suke Legas tana yi musu barna a gidajen su.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng