'Dan gidan marigayi shugaban kasa ‘Yar Adu’a zai angwance da kyakyawar budurwarsa Saratu Sodangi (Hotuna)
Yanzu haka dai an fara gudar shirye-shiryen daurin auren dan gidan tsohon shugaban kasa Umar Musa ‘Yar Adu’a mai suna Ibrahim da amaryarsa Saratu Sodangi
Masu shirin auren dai dukkansu lauyoyi ne kuma ga dukkan alamu wannan gagarumin azure zai shiga cikin kundin tahiri kamar sauran manyan bukukuwa da akai a cikin wannan shekara.
KU KARANTA: Wani Jami'in karbar haraji ya kashe wani magini ta hanyar amfani da Zoben tsafi
Lissafin wannan rana ta bikin har an fara bayyana ta a kafafen sadarwa na zamani
Tuni ma har an fara rarraba katin gayyatar zuwa shagulgulan binki, inda aka bayyana ranar 26 ga watan Yuni a matsayin ranar taron cin abincin dare.
Mutane dawa suna ta tofa albarkacin bakinsu tare da addu’ar fatan alheri.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng