Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Saboda kokarin Amurka na ganin duniya ta ware kasar Iran, wadda ke kokarin lallai sai ta mulki duniyar musulmi ta hannun wani da suke jira wai shi Mahadi, Amurka na shirin kakabawa kasar takunkumi don kar ta sayar da mai a duniya
Mafarautan Karkanda a dazukan Afirka ta kudu domin su cire masa qaho da gabbai sun shiga hannun sarkin dawa inda yayi musu hukunci dai-dai da laifukansu ga namun daji bayin Allah da ake cimma zali ba da al-hakinsu ba
An salami jami’in dan sanda mai suna, Inspector Benjamin Peters, wanda ya kashe wata yar bautar kasa, Angela Igwetu a Abuja ranan Laraba, 4 ga watan Yuli bayan gurfanar da shi a kotu. Kwamishanan yan sandan birnin tarayya, Sadiq B
Kakakin majalisar wakilai, Mista Yakubu Dogara ya taya shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki murnar nasarar da yayi a kotun koli a ranar Juma’a, 6 ga watan Yuli. Ya bukaci Saraki da ya kalli shari’an a matsayin jarrabawa.
Hajarul Aswad: Ma’anar wannan kalma a harshen Hausa shine ‘bakin dutse’. Wannan dutse na ajiye a gabashin jikin Ka’abah a harami. Ana daukn wannan dutse da matukar muhimmanci a addinin Musulunci. Shine dutsen da Allah ﷻ ya turowa
Kowa da ka ganshi a fursunan Kerava, shi ya nema da kanshi. Suna samun dala 8 a duka awa daya, suna da wayoyin hannu, suna fita gari siyayyar abinda suke so kuma suna samun hutun kwana uku a duk wata daya. Suna biyan kudin hayar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa filin taron bikin ranar sojoji a Monguno jihar Borno a ranar Juma’a, 6 ga watan Yuli. Shugaban kasar ya kasance tare da ministan tsaro Monsur Dan Ali, Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima
Budurwa yar kasar Misra mai suna Samah ta riga mu gidan gaskiya a daren ranan aurenta bayanan kaita gidan mijinta. Samah dai yar shekara 17 ce da haihuwa kuma rahoto ya nuna cewa ta rasu ne sakamakon ciwon zuciya da ya kamata bagt
Ma'aikatar lafiya ta tarayya tare da hadin guiwar UN population Fund da wasu abokan huldar su a ranar talata sun fitar da ingantattun hanyoyi uku na dokar kiwon lafiya da zai gaggawar kawo tsarin iyali tare da rage mace macen mata
Mudathir Ishaq
Samu kari