Yansanda: Mun tabbatar da kashe magajin gari a jihar Zamfara da 'yan bindiga suka yi

Yansanda: Mun tabbatar da kashe magajin gari a jihar Zamfara da 'yan bindiga suka yi

- Kashe kashen Zamfara sun fima na Boko Haram a barna a bana

- Najeriya kasa ce da ake daukar rayukan juna kamar awaki

- An kashe magajin gari ma balle talakawa?

Yansanda: Mun tabbatar da kashe magajin gari a jihar Zamfara da 'yan bindiga suka yi
Yansanda: Mun tabbatar da kashe magajin gari a jihar Zamfara da 'yan bindiga suka yi

Hukumar yansanda, gefen jihar Zamfara, sun tabbatar da kisan hakimin Kucheri dake Tsafe Local Government, Alhaji Ibrahim Madawaki, wanda 'yan bindiga da ba'a san ko su wanene ba suka aika shi kabari a irin jerin kashe-kashen da ake tafkawa a jihar.

Police Public Relations Officer (PPRO), SP Muhammad Shehu,, watau kakakin hukumar, shine ya sanar da hakan a yau asabat, a jihar a birnin Gusau ga manema labaru.

DUBA WANNAN: PDP ta taya rAPC murna

A daren jiya juma'a ne, karfe 9, yan bindigar suka je suka hallaka shi maigrin, kuma basu dauki komai a gidansa ba.

Wannan sunkuru ya fara kama da irin aika-aikar da Boko Hramun take yi a gabashiin Najeriya, kuma jihar itama ta taba kokarin kafa shari'ar Islama.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng