Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kashe-kashen mutane da dama da aka yi a ranar 9 ga wataYuli, cikin wadanda aka kashe harda hakimin wani yanki, a kewayen kauyen Gandi a karamar hukumar jihar Sokoto.
Gwamnati ta sanya ido sosai kan kalamai zafafa dake fitowa daga bakin Kayode, wadanda kan tunzura mutane su maida gwamnati kamar bata da iko ko gaskiya. A baya dai manyan abokai da 'yanuwa sun ta kai ziyara gidan ministan na Abuja
Wata guda bayan da ta sanya mayatar game na talabijin da cewa yana iya zamo wa mutum tabin hankali, yanzu kuma, hukumar lafiya ta duniya, ya sake dora jarababbiyar sha'awar saduwa cikin jerin yiwuwar tabin hankali
Shugaban jamiyyar APC Adams Oshiomhole ya bayyana cewa dukkanin masu shirin barin jamiyyar na a matsayin 'yan cirani ne, kuma marasa akidar taimakon al'umma sai bukatar kansu. Ya kara da cewa duk wadanda suke da tabbataccen koraf
Mutane da dama ne suke ganin ya kamata shugaban kasar ya canza su tunda sun gaza samar da tsaro a kasar nan, musamman a 'yan kwan baya da rikici a jahar Plateau da Zamfara da Taraba suka kara kamari. A jiya Laraba ne shugaban kasa
An samu barkewar hargowa da yamutsi a zauren majalisa saboda ambaton R-APC Mambobin majalisar wakilai ta kasa 'yan jam'iyyar APC sun yi boren yayin zaman majalisa na yau, Laraba, saboda ambaton tsagin R-APC a zauren majalisar. Sai
A karshen qarni na 19 ne Turawan Ingila suka fara shigowa yankunan da a yanzu ake kira kudancin Najeriya, a wancan lokacin kuwa, ake kiransu kurmi, inda kabilu kan rayu cikin dawa ba ruwasu da wasu, wanda hakan ke kawo yawan yake
Yayin day a rage saura kwanaki hudu a yi zaben gwamna a Ekiti, hukumar ‘yan sanda a jihar ta kama wasu ‘yan jam’iyyar PDP da kuri’un da aka kamala dangwale su. Dukkan kuri’un an dangwalawa PDP ne. A wani rahoto da Mista Wole Olujo
A yau, Laraba, ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, da takwaransa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, suka yi wata ganawar sirri a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja. Shugaba Buhari ya tarbi Ramaphosa bayan isowar
Mudathir Ishaq
Samu kari