Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Daukar matakin kaddamar da binciken ya biyo bayan gabatar da wani kudiri da dan Majalisa daga jihar Delta na jamiyyar PDP mai suna Nicholas Ossai ya gabatar, inda ya ce rashin saka Naira biliyan 100 a asusun gwamnatin tarayyar da
Namijin goro dai wani icce ne da Allah ya yiwa matukar farin jini musamman ma a Nahiyar Afrika da sauran kasashen bakaken fata inda akan samu masu tu'ammali da shi sosai. Shi dai Namijin goro yana kama ne da kuriga amma yana da ma
Kungiyar Buhari mai suna Buhari Media Organisation (BMO) ta yi kira ga shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Mr. Uche Secondus, day a dunga sanin abun da zai fadi akan shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnatinsa.
Wasu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun kai hari kauyuka dake kewayen Gandi a karamar hukumar Rabah dake jihar Sokoto, inda suka kashe wasu mutane da ba’a bayyana adadinsu ba sannan kuma suka kona gidaje da sauran kayayya
Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya rasa wasu kusoshi a jihar sa bayan sun tsallaka zuwa jam'iyyar APC ana saura kwana hudu zaben gwamnan jihar. Daga cikin kusoshin da suka sulale daga PDP zuwa APC a yau akwai; Sanata Fatima R
Wani shaidar gani da ido, da bai yarda a ambaci sunansa ba, ya shaidawa jaridar The Nation cewar Manu ya kasha surukar sa ne saboda sun hana shi ganawa da matarsa, Aisha, da ya yiwa saki daya. “Ya saki matarsa ne bayan wani sabani
A yau ne makarantar horon lauyoyi ta kasa dake jihar Legas ta yaye lauyar nan musulma, Barista Amasa Firdausi, bayan an ki yaye ta a baya saboda ta ki cire hijabinta yayin da ake yaye ragowar abokan karatunta. A watannin baya ne
Mallam Bolaji Abdullahi, babban sakataren labarai na jam’iyyar All Progressives Congress yace kungiyar sabuwar APC (R-APC) ba kungiyar adawar jam’iyya mai mulki ba ce ya kara da cewa har yanzu APC na nan a hade karkashin Buhari.
Kimanin watanni goma sha takwas da bikin 'yar gidan shugaban kasa Muhammad Buhari wato Zahra Buhari, bayanan da suke riskarmu yanzu daga kafar yada labarai ta yanar gizo wato kikiotolu ta rawaito cewa 'yar lelen ta haifi da namiji
Mudathir Ishaq
Samu kari