Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kotu ta dage shari'ar tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang, wanda ake zargi da cinye Naira biliyan 6.3 zuwa 30 ga watan Oktoban wannan shekarar. Jang, sanata ne mai ci a yanzu kuma yana gaban shari'a ne karkashin mai shari'a Da
Shugaban dake kula da hukumar harkar cigaban matasa na Nageriya (NYCN) Comrade Abdullahi Suleiman Ango yace matsalar shaye-shaye da ake fama da ita tana da nasaba da sakacin iyaye a ciki. Ango wanda ya tattauna da manema labarai..
A ranar Talatar nan ne mai magana da yawun hukumar 'yan sanda dake jihar Enugu SP Ebere Amaraizu ya bayyana samun nasarar su akan yaki da kungiyoyin matsafa. Inda ya shaidawa manema labarai cewar jami'an su sun samu nasarar cafke
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kudurorin suna hada da kudurin dokar kisan kai na shekarar 2018, kudurin dokar hukumar kare hakkin yara 2018, kudurin dokar bada bashi ga manoma 2018, da kuma kudurin dokar samar da tabbataccen kudin ta
NAIJ.com ta ruwaito Hukumar Hisbah ta jihar Kano, wanda aka fi sani da A daidaita sahu ta samu nasarar kawar da wata mummunar dabi’a dake faruwa a jihar Kano, inda aka samu wani sashi na al’ummar Kano suna bautama wata bishiya.
Wani mummunan dabi’a da aka san Mazan Hausa Fulani itace ta rashin kulawa da Matansu, wanda ita kuma mace babu abinda takeso samada kulawa, idan har ya zama baka iya kulawa da bukatar matarka kamar abinda ya shafi abinci, sutura d
NAIJ.com ta ruwaito a kwanakin baya ne hukumar ta kaddamar da bincike akan yan matan biyu, masu sunaye kamar haka; Fatima da Rukayya, sakamakon tsegumi da wata kawarsu ta kai ma hukumar, inda ta ce sun yi auren jinsi daya.
Rahoton da muke smau yanzun nan na nuna cewa yan bindiga sun kai farmaki kauyen Malikawa a Gidan Gog, karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara. A lokacin da muka samu wannan rahoto, yan bindigan suna kan kashe mutane yayinda suka s
A ranar Litinin din da ta gabata ne fadar shugaban kasa ta mayar da martani tare da kare martaba kan tuhumar shugaban kasa Muhammadu Buhari, dangane da suka da caccakar sa kan kashe-kashe dake faman afkuwa a fadin kasar nan.
Mudathir Ishaq
Samu kari