Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shahararren jarumin nan na masana'antar Kannywood kuma tauraro a masana'antar Nollywood, Sani Musa Danja yayi murnar cikarsa shekaru 11 da aure. Jarumin ya raya ranar auren sa da matar sa kuma tsohuwar jaruma Mansura Isa.
Sau tari dai akan rawaito yadda jami’an kan rasa ransu yayin yunkurin ceto rayuwar mutanen da suka shiga mawuyacin hali. A wannan bidiyon ma dai wani jarumin ma’aikacin kashe gobarar ne yayi namijin kokarin ceto rayuwar wani matsh
Wata mata ta kekasa kasa ta hana ayi wa diyar ta mai shekaru biyu a duniya maganin cutar daji da ta kama idonta na hagu, domin ta dinga samun sadaka da ita. Wata kungiyar taimakon kai da kai mai suna Global Initiative for Peace...
Matar dan wasan ta wallafa jawabin ne inda ta ce "Ina so nayi amfani da wannan dama wajen kira ga jama'a game da labarin da ake yadawa cewa mijina ya dokeni, wannan labari ba gaskiya bane, domin ni da mijina muna zaune lafiya ciki
Da yake Magana a wurin taron jam’iyyar, Ogodo ya bayyana cewar shugabancin APC a jihar Delta zai bawa Kachikwu da shugabncin Oshiomhole dukkan goyon bayan da suke bukata domin kawo karshen rikicin da jam’iyyar ke fama da su a jiha
Sanata Abdul-Azeez Nyako dake wakiltan Adamawa ta tsakiya da Rufai Umar mai wakiltan mazabar Gombi a majalisar dokokin Adamawa sun sanar da sauya shekarsu daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam’iyyar ADC.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya rangadawa sabon zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wasikar taya shi murnar yin nasara a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi ranar Asabar, 14 ga watan Yuli, da ta gabata. Obasan
Bayyana wannan sako nata dai ana ganin zai karawa sojin kasar nan kaimi da kwaringwuiwa musamman bayan rahotannin da suka gabata na cewar sojoji 23 sun bace a sakamakon harin yan tada kayar baya na Boko Haram suka kai musu
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ta janyo dimbin asara a karamar hukumar Jibi ta jihar Katsina, inda kimanin mutane ashirin da biyar, 25, suka rigamu gidan gaskiya a sakamakon ambaliyan ruwan, tare da lalata akalla gidan Casa’in,
Mudathir Ishaq
Samu kari