Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Zuma dai kamar yadda muka sani wata halitta ce mai matukar tasiri a rayuwar musulmai dama wadan da ba musulmai ba a dukkan fadin duniya. Kasantuwar kudan zumar yana cin furanni da kuma wasu lokutan itatuwa daban daban, hakan ne ma
Labarin da muke samu daga majiyoyin mu sun tabbatar mana da bullar wani sabon addin a kasar Indiya inda ake bautawa hotunan shugaban kasar Amurka Donald Trump. Kamar dai yadda muka samu, wani manomi a kasar mai shekaru 31 a duniya
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mahaifin wannan yaro ne ya kama shi turmi da tabarya da wani karamin yaro a gidansu dake unguwar hayin dan bushiya na jihar Kaduna, inda ya garzaya da shi zuwa ofishin yan kato da gora na unguwar, kuma
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wadannan fannoni guda uku da Gumi ya tabbatar da cewa gwamnatin Buhari ta yi rawar gani sun hada da sha’anin noma, yaki da kungiyar ta’addanci na Boko Haram da kuma rage ma daliban jami’a kudin makarant
A yayin ziyarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai kasar Netherland, an zazzagaya da shi wasu wurare a kasar don gane ma idanunsa irin cigaban da kasar ta samu, da nufin ko zai kwatanta kwatankwacin cigaban a gida Najeriya.
Bayan samun rahotannin zuwansa wurin taron, sai jami’an ‘yan sanda sun yiwa wurin kawanya kuma da bayyanarsa keda wuya suka cika hannu da shi. Kokarin Mista Terrab na jan hankalin Atiku domin ya cece shi bai samu cika yayinda jami
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana, mataimakin shugaban Osinbajo ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari wajen gudanar da wannan ziyara inda ya jajantawa gwamnatin jihar Katsina da kuma wadanda annobar ta shafa.
Kakakin ‘yan sanda a jihar Kaduna, Mukhtar Aliyu, ya tabbatarwa da gidan talabijin na Channels da hakan a yau, Talata. A cewarsa, an kaiwa motar sintirin ‘yan sanda harin ne ranar Litinin da daddare a daidai wani kauye da ake kira
Hammed ya ce budurwarsa ta kawo masa dalibar, shi kuma ya kwadaita da son kwanciya da ita bayan ya gane cewar bata taba sanin namiji ba. NAIJ.com ta tattaro cewa an tafi da dalibar unguwar Itowolo dake yankin Ikorodu dake Legas in
Mudathir Ishaq
Samu kari