Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya ne jami’an ‘yan sandan tawagar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, sun zane wasu jami’an kwastam uku a Katsina. Lamarin ya faru ne a kauyen Daddara na karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina inda Osinbajo ya kai
aman da na yi na tsahon shekaru 22 a kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ba karamin kuskure ba ne, kuma na yi nadamar hakan, saboda na fahimci na sabawa mutane da yawa a dalilin zaman da na yi. Ni mutum ne mai son sababbin abubuwa ta
Wata majiya a fadar shugaban kasa, da bata yarda a ambaci suna ba, ta bayyana cewar taron na wannan mako ba zai yiwuwa bane saboda shugaba Buhari baya kasar, sannan mataimakinsa ya kai ziyara jihohin Katsina da Sokoto domin jajant
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito cewa, wannan lamari na takaici ya afku ne a ranar 15 ga watan Yuli da ta gabata, inda jami'an na 'yan sanda suka fafata ta hanyar musayar wuta ta harsashan bindiga da 'yan ta'adda.
Shugaban dillancin filaye da gidaje na yankin Chuka Chukwudebelu, ya bayyana damuwarsa game da faruwar lamarin inda ya bukaci gwamnati ta tura wakilai domin ganin abinda ya faru da kuma nemo dalilin faruwa hakan
Tsohon shugaban makarantar Jami’ar Ahmadu Bello, Zaria, Farfesa Abdullahi Ango a ranar Talata, 17 ga watan Yuli ya bayyana cewa imanin yara miliyan 12 basa makaranta a Najeriya, wanda mafi akasarisu yan arewacin kasar ne.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Angon Hindatu Yahaya, mai suna Malam Sani Yahaya ne ya bayyana haka a ranar Laraba, 18 ga watan Yuli, inda yace: “A kauyen Girka na garin Mada-Rumfa dake kasar Nijar aka tsinci gawar Matata.
Jami'in dan sandan ya ci gaba da cewa, matashin ya jagorancin wasu mutane hudu inda suka yi tarayya wajen lakadawa wani Hamza Umar dukan tsiya tare da kwacen kudi har N6, 500 da kuma wayar sa ta salula da darajar ta kai N8, 500.
A wani labarin kuma, Osinbajo ya kai ziyarar jaje ga al’ummar karamar hukumar Jibia na jihar Katsina, sakamon ibtila’in ambaliya da ya fada musu a sanadiyyar ruwan sama da ka sha kamar da bakin kwarya a dare Litinin wanda ya halak
Mudathir Ishaq
Samu kari