Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A lokacin da na gane ina Kaduna sai na tuna da shagon wani saurayina a nan wajen Kasuwan Baici sai dai ban san sunansa ba, wanda shi ne ya min ciki. Daga bisani yace ba nashi bane yaki yarda ya amince da cikin balle ya dauki nauyi
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’aziyyarsa ga gwamnatin jihar Katsina da iyalai kan rasuwar tsohon sifeto janar na hukumar yan sanda kuma abokinsa, Ibrahim Coomassie. Sakon ta’azziyyar shugaba Buhari na kunshe kunshe ciki
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukan su yayin da kuma da yawa suka bace bat har yanzu ba'a gansu biyo bayan wani mummunan harin da 'yan kungiyar Boko Haram suka kai wa wasu matafiya akan hanyar Dikwa zuwa Ngala a jihar Borno. Wan
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta ce tuni ta soma shire-shiren ta na maido da martabar Arewa musamman ma noma da kuma masana'antu irin masaku da kuma dalar gyada a garin Kano. Kamar dai yadda bab
A shekarar 2007 ne hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta gurfanar da Yansandan gaban Alkali mai sharia A.I Akintola akan tuhume tuhume guda huus da suka dangancin nema da kuma kabar cin hanci daga yan dan fashin da suke bincikensa.
Mutane da dama sun yarda akwai Aljanun da sukan shafi jikin dan Adam, inda idan hakan ya faru zasu dinga tashin masa lokaci zuwa lokaci, sai dai akasarin haka ya fi faruwa da Mata. Itama wata dalibar jami’ar, Aishat Umar ta bayyan
Majiyar NAIJ.com ya ruwaito a ranar Alhamis ne Sojoji suka kama wani daga cikin yaran Danboko mai suna Shadari, suna kan hanyar komawa sansaninsu ne sai kawai Danboko ya bude musu wuta daga wata gona da yake labe a ciki.
Kaakakin yace: “Coommassie mutum ne mai tsananin kishin yankin Arewa, tare da son cigabanta da kuma raya ayyukan Ahmadu Bello Sardauna, haka zalika mutum ne cikakke, jajirtacce wanda yayi fice a duk aikin da yayi.”
Ministan Muhalli, Ibrahim Jibrin yace gwamnati na iya kokarin ta na ganin hakan bai faru ba, amma a hasashe, kashi 20 bisa dari na jama'ar kasar nan su 200m, na fuskantar barazana daga daminar ta bana, ana nuin mutum 40m fa kenan
Mudathir Ishaq
Samu kari