Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mai girma mai shari'a wanda ake tuhuma ya yi mata rauni a dalilin marin da yayi mata, ya sharara mata ne saboda yana ganin tana aiki a karkashinsa, dan haka ya kamata a hukunta shi bisa wannan laifi da ya aikata
Wata matar aure, Hanifa Adamu, ta gurfanar da mijinta, Ibrahim Adamu, a gaban wata kotun shari’ar musulunci dake Magajin Gari a Kaduna, tana mai neman ya sawwake mata. Lauyan dake kare Hanifa, Junaidu Adamu, ya shaidawa kotu cewar
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Katagum a majalisar wakilai, Ibrahim Mohammed Baba Katagum ya bayar da tallafin motocin bas mai zaman mutane 50, da litattafai 10,000 zuwa ga makaratu a jihar Bauchi. Gwamnan jihar ne ya gabatar
A ranar Alhamis, 19 ga watan Yuli majalisar dattawa ta tabbatar da samun wasikar Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya bukaci a tabbatar da Dr. Bello Ingawa daga jihar Katsina a matsayin shugaban hukumar daukar ma’aikata na tarayya
‘Yan siyasa, masoya Tinubu, da suka rike mukamai dabab-daban a gwamnatinsa lokacin da yake gwamnan jihar Legas, na cigaba da nuna kokwanto a kan shawarar Tinubu ta sake mara wa shugaba Buhari baya ya zama shugaban kasar Najeriya
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito magoya baya na rade radin wai Naziru na hassada da wannan cigaba da Rarara ya samu, da wannan ne Nazirun yace ko da Rarara zai kwashe shekaru dari akan wannan mukami da Buhari nada shi ba zai taba tara
NAIJ.com ta ruwaito wani hadimin shugaba Buhari, Ismaeel Ahmad ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, 19 ga watan Yuli, inda yace daga daya ga watan Agusta wadanda aka dauka zasu fara aiki a dukkanin bangarorin da aka daukesu.
Kasar Birtaniya zata tallafawa hukumar yaki da cin hanci da rashawa da kayan aiki na fasahar zamani wurin ganin an kawo karshen cin hanci a kasar nan. Paddy Kerr, shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa na kasar Birtaniya...
Shugaban kasa Muhammadu uhari ya nada tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Tunde Lemo a matsayin shugaban hukumar kula da agajin gaggawa na kan hanya. Buhari ya nada sabon manajan darakta tare da mambobin hukuma
Mudathir Ishaq
Samu kari