Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa watau Independent National Electoral Commission (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana babbar matsalar 'yan siyasar Najeriya da cewa su burin su kawai su lashe zabe ba wai su
Rundunar yan sandan Zamfara a ramar Juma’a ta tabbatar da kisan mutane biyu bayan wani hari da wasu yan bindiga suka kai kasuwa a kauyen Karakai a karamar hukumar Bungudu dake jihar. Kakakin yan sandan jihar, ya bayyana hakan.
Jami'an 'yan sandan Najeriya dake a jihar shugaban kasa ta Katsina a can yankin Arewa maso yammacin Najeriya sun sanar da samun nasarar damke wani gawurtaccen marawon motoci da motocin sata har biyu. Wanda aka kama da motocin da a
Yan sandan Zamfara sun tabbatar da kisan wani ma’aikacin babban bankin Najeria (CBN), Kabiru zango da wasu yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka yi a garin Gusau. Kakakin yan sandan rundunar, Muhammad Shehu ya tabbatar.
Sai bayan an yaga jam'iyya ne ake iya samun wadanda zasu barta daga cikin 'yan majalisu, kamar yadda yake a tsarin mulkin kasar nan. Kuma dama hakan ne ya bada damar sauyin shekar wasu daga cikinsu a zagayen zabukan 2015
“Na sani a lokacin da Coommassie yake babban sufetan Yansanda mutum ne jajirtacce, kuma baya wasa wajen shawon kan duk wani lamari da ka iya kawo matsala ga zamanlafiya a Najeriya, haka zalika Katsina Alu alkali ne ba shi da tsoro
Olayemi mai sana'ar Walda da hukumar 'yan sanda ta dakume yayin satar motar mai lamba SS719 AAA ya bayyana cewa, ya na matukar samun annashuwa da farin ciki a duk sa'ilin da yayi satar mota musamman masu amfani da dan mabudi.
Masana sana’ar nishadantarwa sun yi ittifakin masana’antar shirya shirya fina finan Hausa dake da shelkwata a jihar Kano, wanda aka fi saninta da suna Kannywood na daya daga cikin masana’antun fim na Duniya dake samun cigaba.
Allah maigirma mabuwayi ya kan jarabci bayinsa da ibtila'i iri-iri a rayuwar duniya kuma ya zama wajibi kowani ma'aluki ya koma ga ubangiji idan aka jarabce shi. Yayinda wasu ke kashe kyauta da rahaman da da Allah ya basu, wasu na
Mudathir Ishaq
Samu kari