Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
NAIJ.com ta fahimci cewa, an samu gurbin wannan kujera ne sakamakon rasuwar Mallam Ali Wakil, Sanata mai wakilcin jihar Bauchi ta Kudu a majalisar dattawa da ajali ya katse ma sa hanzari tun kimanin watannin biyar da suka gabata.
A wani yanayi na bambarakwai, an yi wata haduwar bazata tsakanin Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da tsohon gwamnan jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a jihar Kaduna, amma fa babau wanda yace ma wani uffan.
Daga karshe APC tace duk kokarinda ta yin a ganin ta sulhunta tsakaninta da wasu Sanatoci da suke ganin an saba musu, amma Saraki ya dakile wannan shiri, sa’annan tace ya shirya gangamin nuna adawa da jam’iyyar a jihar Kwara.
Tsohon gwamnan ya kara da cewar babu abinda zai mayar da shi PDP tare da bayyana cewar gara ma ya hakura da siyasa bakidaya a kan ya koma jam'iyyar ta PDP. Kazalika ya shawarci masu kirkirar labarai na karya da su nemi sana'ar kir
A wani jawabi da hukumar ‘yan sanda ta bakin kakakinta na jihar ta Legas, Chike Oti, ta fitar ta bayyana cewar wadanda ta kama din sun balle tare da tsallaka gidan wata mata, Folashade Odunuga, dake lamba 8 a kan titin Ade Onitiri
Ya karbi katin cire kudi na ATM mallakar Godwin Ifraimu tare da wayar tafi da gidanka kirar TECHNO CX wadda kudinta ya kai Naira 50,000, tare da tilasta masa bayyana lambar sirrinsa, ba tare da ya bayyanawa Ephraim laifin da ya
Alkalin kotun mai shari’a A. O Ajibade ta bayar da umarnin garkame Imafidon a gidan yarin Ikoyi tare da umartar da a mika kudin laifin zuwa ga sashen manyan laifuffuka domin zurfafa bincike. Sannan ta dage sauraron shari'ar zuwa 3
Labarin da ke iso mana ba da dadewa ba yana nuni ne da cewa shugabannin darikar Tijjaniyya na jihar Adamawa sun fitar da sanarwa a yau din nan a game da 'yan sabuwar akidar nan ta Hakika ta bulla a jihar inda suka ce sam ba musulm
Da yammacin yau ne dai shugaban majalisar dattijan Najeriya, Dakta Bukola Saraki ya ayyana barin jam'iyyar sa ta APC mai mulki. Sai dai a lokacin da ya fitar da sanarwar ficewar ta sa, bai yi karin haske ba sosai kuma bai bayyana
Mudathir Ishaq
Samu kari