Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni dai sun bayyana cewa wadanda ake tunanin za su bi Sanata Rabiu Kwankwaso sun hada da dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Dala, da na Gwale da kuma na Madobi, ragowar sun hada da na Gezawa, Gwarzo da kuma Rogo
An samu hatsaniyar ne biyo bayan samun chanjin aiki da aka yiwa kwamishinan ‘yan sandan jihar Mista Don Awunah tare kuma da maye gurbinsa da kwamishinoni guda biyu maimakon daya. Hakan ya kawo rudu a Jihar ta Bayelsa.
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito, Idris Tune ya maye gurbin Alhaji Garba Sanda, wanda ya ajiye aiki sakamakon shekarun sa da suka kai munzali na ritaya daga aikin gwamnati a kwana-kwanan nan.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Laraba 25 ga watan Yuli ne wata Kotun majistri dake jihar Kano ta aika da wannan attajiri, Balarabe Habibu zuwa gidan Yari sakamakon zarginsa da ake yi da yin luwadi da wani yaro mai shekara Tar
Tsohon babban sufetan Yansandan Najeriya, Alhaji Musiliu Smith ne aka nada shugaban wannan hukumar, sai kuma Najatu Mohammed a matsayin wakiliyar Arewa maso yamma, Braimoh Austin kudu maso kudu, da Rommy Mom Arewa ta tsakiya.
Lokacin Shugaba Buhari da jamiyyar APC ya zo karshe, domin kuwa gaf su ke da sauka daga mulkin kasar nan, kuma kotun hukunta masu aikata manyan laifuka ta ICC tana jiransu domin garkamesu. Don a tarihin kasar nan ba'a taba samun
Misis Lauretta Onochie, hadimar shugaban kasa Muhammaddu Buhari ta bayyana cewa jam’iyyar All Progressive Congress ta rasa wasu bara-gurbi. Onochie ta maida martani ne akan sauya shekar yan majalisun dokokin Najeriya da yawa.
Bayan samun bayanan sirri ne jami'anmu na SARS suka kai sumame inda suka damke wani matashi dan shekara 25 mai suna Ojiakor Chike a karamar hukumar Ihiala, wanda yayi kaurin suna wajen aikata miyagun laifukan da suka hada da fashi
Za ku ji Kwamishinan ‘yan sandan jihar ta Rivers Zaki Ahmed ne ya bayyanawa manema labarai a birnin Fatakwalcewa ‘yan sandan SARS ne su ka yi nasarar damke wadanda ake zargin da fashi da makami a watan da ya gabata.
Mudathir Ishaq
Samu kari