Yiwuwar barina APC na da karfi sosai - Saraki

Yiwuwar barina APC na da karfi sosai - Saraki

Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya ce yiwuwar sauya shekarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na da karfi sosai.

A cewar jaridar Daily Trust, shugaban majalisar dattawan ya fadi hakan ne ga Reuters a ranar Laraba, 25 ga watan Yuli.

Furucin Saraki na zuwa ne yan kwanaki bayan sanatocin APC 14 sun bar jam’iyyar zuwa jam’iyyar PDP da ADC.

Yiwuwar barina APC na da karfi sosai - Saraki
Yiwuwar barina APC na da karfi sosai - Saraki
Asali: Depositphotos

A halin da ake ciki, shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki a ranar Talata, 24 ga watan Yuli ya bayyana halin da ya shiga a hannun jami’an tsaro, wadanda suka yiwa gidansa da na abokan aikinsa kawanya.

KU KARANTA KUMA: Mutane 20 sun mutu a harin masallaci da aka kai kauyen Zamfara

A baya Legit.ng ta rahoto cewa a kusan karo na farko an ji cewa Shugaba Muhammadu Buhari da wasu Ministocin Kasar nan sun maido sama da Naira Biliyan 100 zuwa asusun Gwamnatin Tarayya na kudin da su kayi ragowa cikin kasafin kudin shekarar bara 2017.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng