Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Daliban da ake rantsar wadanda za’a tura su jami’o’in kasar Ingila sun hada da daliban digiri na biyu su 122, da masu digirindigirgir su 76, haka zalika yace hukumar ta rage jami’o’in hadin giwa na kasar Ingila daga 60 zuwa 15, do
Ministan kula da harkokin Mata da ayyukan cigaba, Hajiya Aisha Alhassan wanda aka fi sani da suna Mama Taraba ta musanta batun da ake yadawa na cewa wai ta yi murabus daga mukaminta tare da ficewa daga gwamnatin shugaban kasa Muha
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da sauke wani Sarkin gargajiya na kauyen Fadan Kwoi a karamar hukumar Jaba dake jihar Kaduna, mai suna Malam Iliya Bako. A wata takarda da kwamishinan kananan hukumomi da al'amuran sarauta, Farfesa
Wata Mata ta fada komar Yansandan kasar Indiya biyo bayan kamata da laifin guntule ma Maigidanta mazakutarsa sakamakon zarginsa da take yi shankatakewa a dakin Amaryar da ya karo, ita kuma yana shanyata kamar kayan wanki.
Aliyu Omeiza, direban ministan yada labarai da al'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya musa rahoton da kafafen yada labarai ke bazawa na cewa ya gudu bar Mai gidansa akan titin Abuja ya bi guguwar jam'iyyar PDP. A wata tataunawar waya...
Sai dai wani masanin al’amuran yau da kullum, kuma ma’abocin kafar sadarwar Facebook, Aliyu Abdullahi ya karyata zargin rashin tabuka komai a jihar Sakkwato ga gwamnatin tarayya, kamar yadda Tambuwal ya fada, inda ya lissafa ayyuk
Wata babbar Kotu a jihar Kaduna ta bada umarnin tsayar da hukumar tsara fili da gidaje ta jihar Kaduna wato (KASUPDA) akan shirin da take yi na yin gini akan filin Sanatan jihar Suleiman Hunkuyi. Kotu ta bada umarnin tsayar da...
Hukumar ta gabatar da mutanen ne a jiya Laraba, inda mai magana da yawun hukumar, DCP Jimoh Moshood ya jagoranci shirin a babbar helkwatar 'yan sanda ta Abuja, ana zargin masu laifin da kashe - kashe da aka yi na kwanan nan...
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus, a daren ranar Larabar da ta gabata cikin birnin Abuja, ya zayyanawa wadanda suka sauya sheka ta ficewa daga jam'iyyar APC akan su kasance cikin shirin fafata gagarumin yaƙi.
Mudathir Ishaq
Samu kari