Allah Buwayi: Wata mata ta haifi jariri mai fuska 2, kwalwa 2 amma kai 1

Allah Buwayi: Wata mata ta haifi jariri mai fuska 2, kwalwa 2 amma kai 1

Tabbas inda ranka zaka sha kallo domin kuwa abubuwan al'ajabi a kullum faruwa suke yi a doron duniyar nan. Haka ma dai Allah mabuwayin sarki a kullum kuma a ko ina yana nuna izza da girman sa a tsakanin bayin sa.

Allah Buwayi: Wata mata ta haifi jariri mai fuska 2, kwalwa 2 amma kai 1

Allah Buwayi: Wata mata ta haifi jariri mai fuska 2, kwalwa 2 amma kai 1

KU KARANTA: Mai taimakawa Gwamnan Benue yayi murabus

A nan ma dai labari ne muka samu mai ban al'ajabi da wata mata daga kasar Indonesia ta haifi jariri mai fuska biyu da kwalwa biyu amma kuma cikin ikon Allah, jaririn kan sa guda daya ne.

Legit.ng ta samu cewa kusan dukkan sassan jikin jaririn dai dai suke da na sauran mutane sai dai kan nasa ne da yake da girma sosai sannan kuma hakan ke neman zamar masa matsala tare da cuta babba.

Yanzu haka dai kamar yadda muka samu, jaririn yana a kwance asibiti yana karbar agajin gaugawa yayin da su kuma iyayen sa suke cikin neman taimakon bayin Allah domin ceto rayuwar sa.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel