Ilimi gishirin zaman duniya: Jami'oi 5 da suka fi tsadar kudi a Najeriya

Ilimi gishirin zaman duniya: Jami'oi 5 da suka fi tsadar kudi a Najeriya

Tabbas ilimi shine gishirin zaman duniya kamar dai yadda Hausawa ke cewa domin kuwa a kowace harka ta rayuwa, mai ilimi yakan sha ban-ban da kishiyar sa wanda bai da shi.

To sai dai a Najeriya, ilimin na nema ya gagari talaka musamman ma idan akayi la'akari da cewa jahohi da dama a kasar yanzu sun dena bayar da ilimin kyauta ga talakawa.

Ilimi gishirin zaman duniya: Jami'oi 5 da suka fi tsadar kudi a Najeriya

Ilimi gishirin zaman duniya: Jami'oi 5 da suka fi tsadar kudi a Najeriya

KU KARANTA: Dangote ya bayar da kyautar Naira miliyan 300

A dayan bangaren kuma, yayin makarantun gwamnatin ke ta dada kara lalacewa saboda rashin kula da suke samu daga bangaren gwamnati, su kuma makarantun kudi suna ta kara fantama tare da cin karen su ba babbaka.

Legit.ng ta samu daga wani dan binciken da ta gudanar game da tsadar kudin makarantun kudi a Najeriya, ta same su kamar haka:

1. Jami'ar 'American University of Nigeria (AUN)'

2. Jami'ar 'Babcock University'

3. Jami'ar 'Afe Babalola University'

4. Jami'ar 'Igbinedion University'

5. Jami'ar 'Bowen University'

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel