Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Wani rahoto da sanadin kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya bayyana cewa, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha, ta fice daga birnin Abuja zuwa birnin Ouagadougou na kasar Burkina Faso domin halartar muhimmin taro.
Jim kadan bayan ficewar gwamna Aminu Waziri Tambuwal daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP, magoya bayansa da dama daga jihar ta Sokota sun kona tutar jam'iyyar APC tare da tsinstiya domin nuna jin dadi da goyon bayansu ga gwamnan
A ranar Talatar nan ne babban bankin Najeriya CBN ya fara gabatar da wani tsari domin yan kasuwa maza da mata a jahar Ondo na yanda zasuyi aiki da bankin kasuwanci ba tare da wani jinkiri ba. A yayin baje kolin bankin yaja...
Wannan Matar wacce ta kasance mahaifiya ce ga Blessing tana da niyyar sayar da jikarta da zarar an haifeta akan kudi kimanin Naira 200,000, domin ta bayyana hakan ne da bakinta" In ji kwamishinan ‘yan sandan jihar ta Akwa Ibom
A ranar Lahadin da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagar sa suka shilla birnin Lome na kasar Togo domin halartar muhimman taruka biyu da suka shafi kungiyar kasashen Afirka ta Yamma watau kungiyar ECOWAS.
Wannan rikici ya faru ne a ranar Talata, a wnai gidan abinci yayin da guda ta fado cikin dakin abincin bayan ta samu labarin saurayinsu guda da dayar yar majalisa, anan ne fa kowannensu ya fara ikirarin wannan saurayi nasa ne.
Wata budurwa mai suna Adaugona Esu yar kimanin shekaru 21 ta fada hannun 'yan sanda a dalilin turo saurayinta data yi taga saman bene mai hawa biyu saboda ya nemi ya duba wayar ta. Lamarin ya afkune a ranar 13 ga watan Yuli a...
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sanda reshen jihar Neja ta daƙume wani ɗan acaɓa God'stime Okone, bisa laifin yiwa wata yarinya 'yar shekara 11 fyaɗe a yankin karamar hukumar Gurara ta jihar.
Omokri ya rubuta a shafinsa na Tiwita cewa tsoron kamun da hukumar EFCC za ta yiwa Bola Ahmed Tinubu ba zai taba barinsa ya fice daga Jam'iyyar ba. Haka zalika shi ma Adams Oshiomhole abin da ya ke tsoro kenan.
Mudathir Ishaq
Samu kari