Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sarkin Kuwait mai shekaru 91 da haihuwa, Sarki Sabah Al-Ahmad Al-Sabah ya rasu ranar Talata a wani asibitin a Amurika. Ya rasu bayan rashin lafiyar da yayi.
Kukat Kamartum dan kauyen Riong'o, dake Baringo yana da mata 3 da 'ya'ya 19 da ke zaune tare da shi , a wani dan kango inda suke kiwon tumaki da awaki 100.
Sai dai, kakakin rundunar hukumar kwastam na kwamanda ta I, Hameed Oloyede, ya shaidawa Daily Trust cewa an kaiwa jami'an NCS harin kwanton bauna bayan sun kwac
Tsohon ministan harkokin sufurin sama, Femi Fani Kayode (FFK), ya musanta jita-jitar da ake yadawa a kan cewa yana shirin sake aure duk da har yanzu da sauran
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sabon shafin yanar gizo tare da manhajar wayar hannu, domin bunkasa tattalin arziki ta kafar yanar gizo. Dr. Isa Pantami, mi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace yana fatan babu wani dan Najeriya da zai wahala koda a wacce jam'iyya yake. jaridar Daily Nigerian ta wallafa hakan a yau.
Mazauna kauyen sun bayyana cewa 'yan bindigar sun dira kauyen da misalin karfe 2:00 na safe tare da yin awon gaba da darekta a ma'aikatar lafiya ta jihar Zamfar
Rochas Okorocha ya yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya dauki kwakkwaran mataki kan hadimansa wadanda ba sa aikin azo a gani. Tsohon gwamnan Imo wanda ya yi
Hedkwatar tsaro ta ce rundunar sojojin sama ta Operation Lafiya Dole ta kawar da yanta'adda da dama kuma ta lalata kayan aikinsu a hanyar jirgin sama a Arina.
Mudathir Ishaq
Samu kari