Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon gwamnan jihar Delta a ranar Litinin zai sauya sheka daga APC zuwa jam'iyyar PDP. Emmanuel Uduaghan, a cewar majiya mai tushe, zai koma PDP ne tare da du
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma tsohon dan takarar shugaban kasa a jami'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar, ya dawo Najeriya bayan watanni 9 da yayi.
Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa (NCDC), na ranar 27 ga watan Satumban 2020 ya tabbatar da cewa sabbin mutum 126 sun sake kamuwa da cuta korona.
Wani hoto ya bayyana wanda ya nuna tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a Akure, jihar Ondo, da Pa Reuben Fasoranti, wanda ke da shekaru casa'in da hudu.
A yayin da ake ganin motoci a matsayin babbar bukata ta rayuwa domin kaiwa da kawowa, a wani bangare kuwa ana kallonsu kayayyakin alfarma da kasaita masu tsada.
Wani tsari na jera kasashen da suke da saukin samun ayyuka na shekarar 2020 ya fita, inda kasashe 5 na farko suka bayyana.Cikin kasashe 5 na sama Ingila ce.
Mutane sunyi wa shugaban kasa Donald Trump da matarsa Melania Trump ihun "bama so! " yayin da suka je jana'izar mai shari'a Ruth Bader Ginsburg a kotun koli.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma'a, 25 ga watan Satumba, ya ce ya dauka alhakin lallasa APC da aka yi a zaben ranar Asabar da ta gabata na gwamnoni.
A ranar wata juma'a, 25 ga watan Satumba, wata kyakkyawar budurwa ta garzaya shafin sada zumuntar zamani a Twitter tana neman saurayin da zai nuna mata soyayya.
Mudathir Ishaq
Samu kari