Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Ma'aikatan da ka sallama sun bayyana cewa hukumar NEMA ba ta taba basu ko sisi ba a matsayin albashi tun bayan daukansu aiki da kammala bude musu fayil a matsay
Da yake jawabi ranar Litinin yayin da ya kai ziyara domin ganin aikin rijistar dan kasa a Abuja, Pantami ya ce za'a koma aiki da NIN a bankuna, sabanin amfani
Da ya ke martani kan waɗannan rahotanni, mai magana da yawun rundunar yan sandan, a cikin wata sanarwa ya ce, "Rundunar yan sanda na na amfani da wannan damar
Bayan ganawar ta su, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da kasafin da ake ware wa fannin tsaro wajen biyan bukatun yan ta'addan, yana mai ikirarin cewa
Babban sakataren hukumar ilimin bai ɗaya ta kasa (UBEC), Dr Hamid Bobboyi ya bayyana hakan a lokacin kaddamar da wasu ayyuka da hukumar ilimin bai ɗaya ta gudan
Gwamnan ya ƙara jaddada cewa Musulunci addini ne na zaman lafiya, kuma nusar da mutane hakan zai fargar da masu garkuwa da mutane, Boko Haram da sauran yan ta'a
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje, ya shirya taron muhawara a tsakanin Malamin Islama, Abduljabbar Nasiru Kabara, da sauran manyan Malamai daga sauran
Da idanuwansu kamar na Mikiya, wasu yan Nigeria sun gano kura kurai biyu. 29 ga watan Maris ne jagaban jam'iyyar ya yi bukin zagayowar ranar haihuwar sa, amma a
Ɗan takarar APGA, Salihu Salleh ya samu kuri'u 22,965 inda ya lallasa abokin hamayyar sa Emmanuel Alamu Endoza na jam'iyyar PDP wanda ya samu kuri'u 22,507 da
Mudathir Ishaq
Samu kari