Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An kama dan fashin mai suna Hafizu Magaji a yankinsu na Tudun Murtala bayan ya addabi mutanen Tudun Murtala, Rimin Kebe, Kwana Hudu da wasu sassan unguwanni na birnin Kano kamar su Bakin Kasuwa, Bakin Zuwo da Jakara.
Shahararren shafin nan na Google zasu bude yanar gizo a kyauta a wasu yankuna guda 200 dake Legas da kuma yankuna 5 a wasu sassa na kasar nan daga yanzu har zuwa shekara ta 2019. A cikin lokacin sama da yan Nageriya miliyan 10 ne
Shahararriyar jarumar nan ta dandalin masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood da aka dakatar, Rahma Sadau ta bayyana a wasu kyawawan hotuna tare da ahlin gidansu. Hotunan jarumar tare da sauran yan uwanta da kuma mahai
Rikicin da ke cikin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na cigaba da tafarfasa yayinda gwamnan jihar Kwara, AbdulFatah Ahmed, ya bayyana cewa mambobin jam’iyyar a jihar sun gaji da jam’iyyar kuma saboda haka, za su iya barin
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana nasarar da ta samu wajen dakile harin da yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka kai garin Jakana, karamar hukumar Konduga a jihar Borno ranan Alhamis, 26 ga wata da dare.
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana mun samu rahoton cewa, shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, na ganawa da Sarakunan gargajiya na Isoko a fadar sa ta Villa dake babban birnin kasar nan na tarayyar Abuja.
Mun samun cewa a ranar Alhamis din da ta gabata ne Sanatan nan mai wakilcin jihar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa har ila yau yana nan a jam'iyya mai rike a gwamnatin kasar nan ta APC.
Dansanda mai shigar da kara Michael Unah yace yan Achaban biyu sun yi amfani da rodi wajen yi ma wani abokin aikinsu Anoiteng Ikawu fashi, inda suka kwace masa babur kirar Bajaj a ranar 29 ga watan Yuni da misalin karfe 9 na dare
Daga cikin abubuwan da 'yan Hakika wadanda suka ito daga gidan Tijjaniyya, duk kuwa da cewa jam'iyyar ta Tijjaniyya na nesanta kanta daga akidar, sun hada da bada aron mata, kin yin azumii da Sallah da ma Allantar da kowa
Mudathir Ishaq
Samu kari