Hira da dan Hakika: Ku ji me ya yarda dasu a matsayin akidunsu

Hira da dan Hakika: Ku ji me ya yarda dasu a matsayin akidunsu

- Hukumar Soji ta kira jama'a su sanya ido kan 'yan hakika

- A tsarin mulkin Najeriya dai, yan Hakika suna da 'yancin yin kowanne addini

- A cikin addinin Isalama, wasu na ganin wannan aqida ta zaqe

Hira da dan Hakika: Ku ji me ya yarda dasu a matsayin akidunsu

Hira da dan Hakika: Ku ji me ya yarda dasu a matsayin akidunsu

Daga cikin abubuwan da 'yan Hakika wadanda suka ito daga gidan Tijjaniyya, duk kuwa da cewa jam'iyyar ta Tijjaniyya na nesanta kanta daga akidar, sun hada da bada aron mata, kin yin azumii da Sallah da ma Allantar da kowa.

Su dai 'yan Hakika, sun yarda wan imatsayi ne da suke kira Tarbiyatul Askar, watau kamar yadda masu addinin Buddha ke kai wa Nirvana, kololuwar fahimtar kai, ko 'spritual awareness', watau wai fahimtar kai, to a wannan matsayi, mutum zai gano Allansa.

DUBA WANNAN: Wata duniyar zata matso kusa da tamu

A wannan matsayi ne dai, komai ke iya halasta ga masu wannan matsayi, ciki kuwa har da musayar mata da ma daina wata ibada wadda ta zama farilla a addinin.

A hirar wannan Shaihin Malami da BBC Hausa, ya tabbatar cewa su a kan haka suke a aqidar, kuma basu da wata muguwar ajanda kamar yadda ake zarginsu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel