Taimakon Turawan Yamma: Mutum 10m a Najeriya zasu mori data kyauta har abada a birane da dama a badi

Taimakon Turawan Yamma: Mutum 10m a Najeriya zasu mori data kyauta har abada a birane da dama a badi

- Google zasu bude yanar gizo gizo a kyauta a wasu yankuna guda 200 dake Legas

- Nageriya itace kasa ta 50 data fara amfani da shafin na Google

- Yan Nageriya sama da miliyan 10 ne zasu amfana da wannan abu

Taimakon Turawan Yamma: Mutum 10m a Najeriya zasu mori data kyauta har abada a birane da dama a badi
Taimakon Turawan Yamma: Mutum 10m a Najeriya zasu mori data kyauta har abada a birane da dama a badi

Shahararren shafin nan na Google zasu bude yanar gizo a kyauta a wasu yankuna guda 200 dake Legas da kuma yankuna 5 a wasu sassa na kasar nan daga yanzu har zuwa shekara ta 2019.

A cikin lokacin sama da yan Nageriya miliyan 10 ne zasu amfana da wannan garabasa wanda ya hada da ISP.

DUBA WANNAN: Zai yi zaman kurkuku saboda damfarar iyalin gwamna

Ragowar garuruwan sun hada da Abuja, Kaduna, Ibadan(Oyo state), Part Harcourt (Rivers State) da kuma Enugu.

Shafin zai bawa ma'abota amfani dashi damar yada wannan garabasa ta hanyar kunna Hotspot a wasu guraren.

Wannan shiri na Google a karni na 21 yanada alaka da cinikayya tsakanin su da ISP ta Nageriya.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng