Kwam-baya: Shugaba Buhari ya dauka wa matarsa hadimai 10, matar Osinbajo ma 10

Kwam-baya: Shugaba Buhari ya dauka wa matarsa hadimai 10, matar Osinbajo ma 10

- Aisha Buhari ma ta goyi bayan shi da cewa zata bi duk ka'idar da kundin tsarin mulki ya tanadar kuma zata rike matsayin ta na matar shugaban kasa

- Babu tantama cewa wannan alkawarin yayi tasiri akan nasarar da APC ta samu a 2015 ballantana Idan ana tunawa da uwargidan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan

Kwam-baya: Shugaba Buhari ya dauka wa matarsa hadimai 10, matar Osinbajo ma 10
Kwam-baya: Shugaba Buhari ya dauka wa matarsa hadimai 10, matar Osinbajo ma 10

Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta zabi mataimaka da yawa a karkashin ofishin uwargidan shugaban kasa da kuma matar mataimakin shugaban kasa bayan da alkawarin rushe ofisoshin da yayi.

A wata tataunawa da Buhari yayi da majiyar mu a watan Disamba 2014,yace ba zai tanadar da ofishin matar shugaban kasa ba Idan ya samu damar hayewa kujerar shugabancin kasar.

Ya bada dalilin cewa a kundin tsarin mulki babu ofisoshin nan kuma ya bukaci a bar ma'aikatar al'amuran mata suyi aikin su ba tare da wani hani ba.

DUBA WANNAN: Mutum 10m ne zasu mori kyautar google ta data, ta dindindin

Aisha Buhari ma ta goyi bayan shi da cewa zata bi duk ka'idar da kundin tsarin mulki ya tanadar kuma zata rike matsayin ta na matar shugaban kasa.

Babu tantama cewa wannan alkawarin yayi tasiri akan nasarar da APC ta samu a 2015 ballantana Idan ana tunawa da uwargidan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng