Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau tare da yan gidansu

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau tare da yan gidansu

Shahararriyar jarumar nan ta dandalin masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood da aka dakatar, Rahma Sadau ta bayyana a wasu kyawawan hotuna tare da ahlin gidansu.

Hotunan jarumar tare da sauran yan uwanta da kuma mahaifiyar su ya kayatar duba da yadda suke cike da farin ciki, annashuwa da kuma walwala.

Tauraruwar ta wallafa hotunan ne a shafinta na Instagram kuma ya gigita zukatan masoya da dama dake bibiyar shafin nata.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Okorocha ya sanya N20m akan wadanda suka kashe jigon APC a Imo

Bisa ga bayanai sun dauki hotunan ne a wajen bikin zagayowar ranar haihuwar daya daga cikin yar uwan ta.

Ga hotunan a kasa:

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau tare day an gidansu

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng