Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bayanin hakan yana fitowa ne daga bakin Ambasada Usman mataimakin shugaban cibiyar kasuwanci da masana’antu ta jihar Kano kuma shugaban kamfanin shirya zirga zirga na Darma, a lokacin da yake ganawa da manema labarai a ofishinsa
Rundunar dakarun sojin Najeriya ta Ofireshon lafiya Dole dake aikin tabbatar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabas sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 16 tare da kwato wasu motocin yaki da bindigogi. An yi artabu ne tsakanin
Duk da dai abu ne mai matukar wahala iya gano hakikanin gidan da yafi kowane tsada a Najeriya musamman watakila saboda girman ta da kuma yawan mutanen ta, hakan bai hana jama'a yin hasashen hakan ba. Kamar yadda muka samu a yayin
Wata kotun majistare dake zaman ta a garin Bayelsa a ranar Juma'ar da ta gabata ne ta tasa keyar wani jigon jam'iyyar APC mai suna Cif Perekeme Kpodo zuwa gidan yari bisa zargin sa da akeyi da yiwa wata mata fyade. Shi dai Mista K
Yayin da shekarar zabe ta 2019 ke ta kara karatowa, kusan a iya cewa a kullu-yaumin ana kara samun masu nuna sha'awar su ta fitowa takarar zabuka daban daban a matakai kala-kala a dukkan fadin kasar. Sai dai wasu daga cikin manyan
Shugaban hukumar jin dadin alhazai a jihar Ebonyi dake a shiyyar kudu maso gabshin Najeriya, Alhaji Abas Egwu ya nuna sha'awar sa game da yadda yace suna bukatar addinin musulunci ya yadu sosai a kudancin kasar. Kamar yadda muka s
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Laftanal Janar Tukur Yusuf Buratai ya nada Manjo Janar AM Dikko a matsayin sabon kwamandan rundunar yaki da kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram ta Lafiya Dole. Wannan dai na kunshe ne a cikin
Mahaifin jariran da aka haifa Mista Abuchi Odo, wanda direban adaidaita sahu ne ya bayyana tashin hankalin da ya tsinci kansa a ciki musamman idan ya tuna da irin nauye-nauyen da suka rataya akansa, wanda har ya yanke hukunci
Kungiyar ma'aikatan man fetur da iskar gas ta kasa NUPENG reshen jihar Akwa Ibom, ta shiga yajin-aikin sai baba ta gani a ranar asabar, wanda hakan ka iya jawo karancin man fetur a jihar. NUPENG dai ta yi hakan ne domin marawa 'ya
Mudathir Ishaq
Samu kari