Jerin sunayen mutane 45 dake son hambarar da Shugaba Buhari a zaben 2019
Yayin da shekarar zabe ta 2019 ke ta kara karatowa, kusan a iya cewa a kullu-yaumin ana kara samun masu nuna sha'awar su ta fitowa takarar zabuka daban daban a matakai kala-kala a dukkan fadin kasar.
Sai dai wasu daga cikin manyan kujerun da 'yan siyasa kan karkata sosai ba su wuce kujerun gwamna ba da na shugaban kasa.
KU KARANTA: Shugabannin kananan hukumomi 13 sun fice da ga APC zuwa PDP a Benue
Legit.ng dai ta samu cewa a wannan karon ma, mutane da dama ne suka nuna sha'awar su ta yin takarar shugaban kasa a shekarar ta 2019 wanda kawo yanzu dai har jerin mutanen sun kai 46 idan aka lissafa hadda shugaban kasa mai ci yanzu watau Muhammadu Buhari.
1. Kingsley Moghalu
2. Sule Lamido- Pdp
3. Donald Duke-Pdp
4. Kabiru Tanimu Turaki-Pdp
5. Ahmed Mohammed Makarfi-Pdp
6. Ibrahim Dankwambo-Pdp
7. Muhammadu Buhari-Apc
8. Fela Durotoye-
9. Funmilayo Adesanya-Davies- Pdp
10. Remi Sonaiya- Kowa
11. Thomas-Wilson Ikubese- From Ncp To Ann (Alliance For New Nigeria)
12. Omoyele Sowore- Publisher, Sahara Reporters
13. Enyinnaya Nnaemeka Nwosu
14. Ahmed Buhari
15. Peter Ayodele Fayose-Pdp
16. Adesanya Fegbenro-Bryon
17. Charles Udeogaranya
18. Mathias Tsado
19. Eniola Ojajuni
20. Olu James Omosule
21. Tope Fasua- Anrp
22. Elishama Rosemary Ideh
23. Kanu Nwankwo
24. Usman Ibrahim Alhaji
25. Datti Baba Ahmed
26. Adamu Garba
27. Chris Emejuru
28. Yul Edochie
29. Oluwaseyitan Lawrence Aletile
30. Omike Chikeluba Lewis
31. Olu James Omosule
32. Ibrahim Ladaja
33. Omololu Omotosho
34. Fidelis Akhalomen Lawrence Ekoh
35. Alhaji Atiku Abubakar
36. Ibrahim Shekarau
37. Professor Iyorwuese Hagher
38. Chike Ukaegbu-35
39. Attahiru Bafarawa- Pdp
40. Rabiu Musa Kwankwaso- Pdp
41. Alhaji Ibrahim Eyitayo Dan Musa
42. Gbenga Olawepo
43. Prof. Jerry Gana
44. Mr Festus Obeghe
45. Dr Yunusa Tanko
46. Mrs Eunice Atuejide
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng