Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Ruwan sama kamar dab akin kwarya da aka zuba a ranar Alhamis yayi sanadiyan mutuwar mutun daya da kuma lalata gidaje sama da 40 a karamar hukumar Dambatta dake jihar Kano. Ruwan saman ya fara zuba daga karfe 4:00 na yamma.
Rundunar sojin Najeriya ba Birgade 22 da aka tura a Operation Lafiya Dole a jiya sun sada yaran da yan Boko Haram suka sace shekaru biyu da suka shiga tare da iyayensu a kauyen Ngafure a karamar hukumar Dikwa dake jihar Borno.
Shugaban kasa Muhammad Buhari yace wa yan jam'iyyar sa ta APC kada su damu da ficewar da wasu daga cikin jam'iyar suke, inda yace "da sannu Allah zai fitar da bara gurbi daga cikin mu". Mai bawa Shugaban kasar shawara a fannin...
Kamar yadda muka saba daga lokaci zuwa lokaci mukan zakulo maku yanyoyin da zaku kara samun lafiyar jikunnan ku musamman ma ta hanyar anfani da abubuwan dake zagaye da mu. Yau ma kuma gamu dauke da alfanun 'ya'yan iccen nan bakake
Rundunar sojin sama tace jirgin yakinta ya fatattaki barayin shanu da dama a yayin hare-haren sama da ta kai kauyukan Mashema da Yanwari na jihar Zamfara. Air Commodore Ibikunle Daramola ne ya bayyana hakan a yau.
Shugaban hafsan sojin Najeriya, Tukur Buratai ya gargadi kwamandojin rundunar sojin Najeriya kan cewa kada su kuskura su bar gurabensu wajen fuskantar yan ta’addan Boko Haram. Wannan gargadi na kunshe ne a wata wasika ga kwamandoj
An damke mutane biyu game da garkuwa da babban malami, Shaikh Adam Algarkawy, a jihar Kaduna, kakakin hukumar yan sanda, Mukhtar Aliyu, ya bayyana hakan.Ya bada wannan sanarwa ne bayan kungiyar malamai da limaman jihar Kaduna su
NAIJ.com ta ruwaito Gumi ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yayi addu’ar Allah ya kubutar da dukkanin wadanda ake tsare dasu daga zalunci da mugunta, sa’annan yayi fatan amincin Allah a yankin A
NPA, tace daga ciki jiragen dankaro 35 da ake tsimayi, guda goma sha hudu daga cikinsu na dauke da tataccen man fetir ne, yayin da sauran guda ashirin da daya ke makare da danyen kifi, acca, kayan karafa, siga, manja, taki, man ga
Mudathir Ishaq
Samu kari