Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yan majalisa mai wakiltar Warawa Labaran Madari ne ya bayyana bukatar tsige Kaakakin, inda ya samu goyon dan majalisar PDP daya tilo dake majalisar, Abdullahi Muhammed, tare da sauran yan majalisu 27 cikin 44, kuma nan take yan ma
Wani wanda ya bayar da shaidar yadda lamarin ya faru ya shaidawa manema labarai cewa matashin ya shigo cikin fushi ne inda ya farwa mahaifinsa da kanwarsa kafim daga bisani ya dawo kan wasu makota da suka yi yunkurin shawo kansa
In za’a iya tunawa dai a ranar 29 da watan Disambar 2015 jami’an tsaro na farin kaya suka kutsa cikin gidan yari dake Kuje a garin Abuja su kayi awon gaba da Dasukin bayan ya cika sharuddan belin da aka gindaya masa
Sanata mai wakiltan mazabar Sokoto ta Kudu, Alhaji Ibrahim Abdullahi Danbaba yace jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zata yi nasara a jihohin arewa 10 a zabe mai zuwa. Danbaba na daga cikin yan majalisar da suka sauya sheka.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya isa kasar Togo a jiya Lahadi, 29 ga watan Yuli domin halartan taron ECOWAS/ECCAS da za’a yi kasar cikin wannan makon. Shugaban kasan ya samu kyakkyawan tarbo daga shugaban kasar Togo, Gnassin
A gobe ne jami'an EFCC zasu sanya mataimakin Bukola Saraki a majalisar dattijai Ike Ekweremadu gaba domin ya amsa tambayoyi kan wasu kadarori da ake hasashen suna da alaka da shi. Ana sa ran cewa dai gobe ne da misalin karfe 10:00
Yayin da muke ta kara matsewa shekarar zabe ta 2019, lamurra siysasa a kasar Najeriya na cigaba da kara zafafa inda 'yan siyasa da magoya bayan su ke ta kara daura damara domin cimma burin su. Sai dai 'yan kwanaki kadan bayan fice
Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Enugu dake a yankin kudu maso gabashin kasar nan sun sanar da samun nasarar cafke wani kasurgumin katon dake bugawa tare da kashe kudaden jabu. Wanda 'yan sandan suka kama, mai suna Colli
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito hadimin gwamna El-Rufai a bangaren samar da wutar lantarki, Dolapo Popoola ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, 26 ga watan Yuli a yayin rattafa hannu kan yarjejeniyar da zata samar da wadannan kudade.
Mudathir Ishaq
Samu kari