Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar sojin sama tace jirgin yakinta ya fatattaki barayin shanu da dama a yayin hare-haren sama da ta kai kauyukan Mashema da Yanwari na jihar Zamfara. Air Commodore Ibikunle Daramola ne ya bayyana hakan a yau.
Shugaban hafsan sojin Najeriya, Tukur Buratai ya gargadi kwamandojin rundunar sojin Najeriya kan cewa kada su kuskura su bar gurabensu wajen fuskantar yan ta’addan Boko Haram. Wannan gargadi na kunshe ne a wata wasika ga kwamandoj
An damke mutane biyu game da garkuwa da babban malami, Shaikh Adam Algarkawy, a jihar Kaduna, kakakin hukumar yan sanda, Mukhtar Aliyu, ya bayyana hakan.Ya bada wannan sanarwa ne bayan kungiyar malamai da limaman jihar Kaduna su
NAIJ.com ta ruwaito Gumi ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani, Facebook, inda yayi addu’ar Allah ya kubutar da dukkanin wadanda ake tsare dasu daga zalunci da mugunta, sa’annan yayi fatan amincin Allah a yankin A
NPA, tace daga ciki jiragen dankaro 35 da ake tsimayi, guda goma sha hudu daga cikinsu na dauke da tataccen man fetir ne, yayin da sauran guda ashirin da daya ke makare da danyen kifi, acca, kayan karafa, siga, manja, taki, man ga
Ya bukaci mambobin jam'iyyar da dukkanin masu ruwa da tsaki akan kada su sanya damuwa ko tashin hankullan su sakamakon ficewar shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki da sauran wadanda suka raba gari da jam'iyyar.
Biyo bayan labarin satar fitaccen malamin nan na jihar Kaduna tare da daliban sa, Sheikh Ahmad Adam Algarkawiy da ya bazu a gari da kafafen yada labarai, aminin sa Sheikh Pantami yayi magana. Sheikh Pantami dake zaman shugaban huk
A wani binciken kwa-kwaf da jaridar Daily Trust ta gudanar game da zabukan shekarar 2019 mai zuwa musamman ma ganin yadda harkokin siyasar ke cigaba da zafafa, ta gano cewa zaben shine zai zama mafi tsada a tarihin Najeriya. Kamar
A jiya ne mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya gana da shugaban marasa rinjaye na majalisa, Sanata Godswill Akpabio dangane da mahukuntan da suka bar jam'iyyar PDP zuwa APC. Tsohon gwamnan Akwa Ibom ya samu zuwa gidan...
Mudathir Ishaq
Samu kari