Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya dake a jihar Kano ta fitar da sanarwa tare da kakkausan kashedi ga dukkan masu lalata hotuna da kuma allunan kamfe din shugaba Buhari a jihar. Mai magana da yawun 'yan sandan na jihar, Musa Ma
Wata jarumar mata da macijin ya sare ta ta yi ta maza ta damke shi har zuwa asibiti domin ganin likita. Babban likitan asibitin da ke lardin Zhejiang a kasar China ya bayyana cewa matar ta nannade hannunta da micijinne har sai da
Hedikwatar hukumar yan sanda ta Abuja, ta bayyana cafke mutane takwas da ake zargin suna da hannu a kashe tsohuwar kwamishinan ilimi ta jihar Katsina Farfesa Halimatu idris akan hanyarta daga Kaduna zuwa Abuja.
Yayin da siyasa a kasar Najeriya ke kara zafafa biyo bayan ficewar da wasu fitattun 'yan siyasa a Najeriya ke yi daga jam'iyyun su zuwa wata domin samun manufofin su daban-daban, wani dan majalisa a jihar Legas yayi wani hasashe.
Daya daga cikin fitattun fuskukoki a masana'antar Kannywood da tauraruwar ta ke haskawa ba tun yau ba watau Halima Atete ta bayar da sifofin namijin da tace zata iya aure idan har Allah ya kawo mata lokacin. Jarumar dai ta bayyana
Matashiyar ta rasu ne a daidai lokacin da ake kokarin garzayawa da ita zuwa babban asibitin garin Abeokuta. Yanzu haka dai an tattara dukkanin abubuwanta an damka su ga jami'an tsaro domin cigaba da gudanar da bincike
Shugaba Muhammadu Buhari ya nufi jihar Bauchi ne bayan ganawar da yayi da manyan hafsoshin hukumar sojin Najeriya da kuma shugabannin sauran hukumomin tsaro kan yawaitan kai hare-hare da rashin zaman lafiya a kasar.
Tun da farko dai ana zargin Ike Ekweremadu ne bisa mallakar wasu kadarori a cikin kasar nan da kasar Birtaniya da kuma hadaddiyar daular larabawa wato Dubai. Hukumar ta bukaci ya yi mata karin haske akan yadda akai ya mallaki wada
Sabuwar gamayyar jam’iyyun siyasa 39 ta bayyana sakatariyarta na kasa a Abuja. Jam’iyyar CUPP ta kansance jam’iyyar hadin gwiwa da ta tara jam’iyyun siyasa 39 ciki harda Peoples Democratic Party, Social Democratic Party da kuma LP
Mudathir Ishaq
Samu kari