Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan na ma'aikatar kasafi da tsare-tsaren tattalin arzikin na jihar, Alhaji Ibrahim Birnin Magaji, shine ya bayyana hakan yayin wata ganawa da manema labarai da gudana cikin Kanon Dabo a ranar Juma'ar da ta gabata.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma mai neman shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zabe mai zuwa, Sanata Ahmed Makarfi ya ja kunnen shugabannin jam'iyyar PDP akan yanda take karbar masu gudowa zuwa jam'iyyar daga...
Mr Tolu Ogunlesi, mai bada shawara ta musamman ga shugaban kasa akan kafafen watsa labarai, ya bukaci matasan Najeriya dasu shiga cikin harkar siyasa in har suna son bawa kasar nan gudummawa. Ogunlesi yayi maganar ne a kashi hudu
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a cikin halin alhini da jimami ya bayyana cewa kashe-kashen da kasar ke fama da su a sassa daban-daban na fafin kasar na matukar damun shi fiye da yadda duk wani zai iya tunani. Shugaban
Karuwai a Najeriya daga jihar Anambra sun yi barazanar shiga yajin aikin da zai haramtawa dukkan abokan sana'ar su kwanciya da 'yan sandan Najeriya bisa zargin muzguna masu da suke yi a wuraren sana'ar su. Kamar yadda muka samu, d
Jaridar NAIJ.com ta fahimci cewa, Marigayi Abubakar Hashidu, ya rike kujerar Ministan ruwa da kuma Ministan noma da raya karkara a lokacin mulkin soji karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida.
A halin da ake ciki yanzu haka dai garin Sokoto ya dauki harami inda kusan duk inda mutum ya kalla zai ga kowa na ta shire-shiren tarbar tsohon gwamnan jihar Alu Magatakarda Wamakko da sauran jiga-jigan APC a jihar da za su zo yin
Wani basaraken gargajiya a yankin Yarbawa watau Oluwo of Iwo land, Oba AbdulRasheed Adewale Akanbi ya fito ya bayyanawa duniya tarin dukiyar sa da kadarorin sa da yake da su. Haka ma Sarkin yayi ikirarin cewa a duk Najeriya babu m
Alia Ghanem, Mahaifiyar Osama Bin Laden ta bayyana takaicin ta dangane da yadda Marigayin 'Dan ta ya tafiyar da al'amurran sa na rayuwa kafin ajali ya katse ma sa hanzari a ranar 2 ga watan Mayun shekarar 2011 da ta gabata.
Mudathir Ishaq
Samu kari