Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ina tabbatar muku cewa ficewar wadannan mutanen daga cikin jam’iyyar APC ba zai yi tasiri ga nasarar jam’iyyar APC ba. Kowa ya sani tasiri da farin jinin siyasar Bukola Saraki ya tsaya ne kawai a iya jihar kwara domin ko jihar kog
Amma magoya baya da dama na ganin hakan a matsayin koma baya ne ga harkar kwallon kafarsa. Wasu na ganin cewa ba’a yanzu ya kamata ace ya bar nahiyar turai da taka leda ba, domin a cewarsu yana bukatar ya kafa tarihi musamman a ga
Wato Uwa da ta rasa diyarta Malama Habiba Muhammad ta bayyana cewa, a ranar Alhamis da yamma ne yarinyarta mai suna Fauziyya ta fara amai bayan ta je ta duba makotansu masu fama da larurar. “Mun bata magungunan da mu ka siyo dag
Biyo bayan ajiye mukamin mataimakin gwamna da Farfesa Hafiz Abubakar yayi a Lahadin nan, wasu rahotanni sun bayyana cewa yanzu haka mutane da yawa sun nuna bukatarsu akan samun wancan mukami na mataimakin gwamnan jihar Kano
Sojojin suna samu rahotanni akan faruwar irin wannan al'amarin a duk lokacin da za'a dauki sababbin Sojoji, akan samu masu yin Sojan gona tare da karbar makudan kudade daga hannun wasu da nufin samar musu da aikin na Soja
Da yake Magana da manema labarai a Maiduguri a ranar Asabar, Ndume yayi bayain cewa mai akasarinsu na da tuhuma da ake yi masu akan rashawa don haka suke yin duk yadda za su yi don ganin shugaban kasar bai zarce ba a 2019.
Hukumar gwamnatin ta yi wannan gargadi bayan wasu magoya bayan siyasa sun karya dokar inda tsaro ta bayar da damar tsayawa sannan suka mamaye filin jirgin sama na Sultan Abubakar III ake jihar Sokoto a ranar Juma’a.
Sai dai dama Hausawa na cewa da magani a gonar yaro, amma bai sani ba, wannan ya sanya NAIJ.com kawo muku jerin amfanin cin fara ga jikin dan Adam, wanda aka gano bayan wani zuzzurfan bincike da masana daga jami’ar Wisconsin-Madis
Kakakinta R-APC kasa, Prince Kassim Afegbua, ta yi zargi cewa daga cikin makarkashiyae da aka shirya shine zuwa ga wasu sanatocin PDP, musamman wadanda keda zargin rashawa aansu domin su wanke su da zaran sun sauya sheka zuwa APC.
Mudathir Ishaq
Samu kari