Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani jami'in aikin gidan yari (Gandiroba) ya gurfana gaban kotu bisa laifin damfara. Mutumin Adamu Usman shi ne wanda yayi karar Abubakar Jidda Usman a gaban wata kotu dake zamanta a yankin Doma dake jihar Gombe.
Kakakin rundunar ‘yan sanda reshen jihar Taraba ASP David Misal ne ya tabbatarwa da manema labarai a birnin Jalingo. Ya kara da cewa rundunar ‘yan sandan ta samu nasarar kashe wadansu mutane guda 2 a lokacin da suka bude musu wuta
Sanata mai wakiltar jihar Ebonyi ta kudu a majalisar dattijai, Sonni Ogbuoji, da tsohon karamin ministan tama da karafa, Goddy Ogbaga, da wasu mutane 13 sun canja sheka zuwa APC daga PDP a jiya, Asabar. Masu canja shekar sun sanar
Abinda baka so ayi maka tabbas bai kamata ka yiwa wani ba. Maganar addini ce kuma tsakanin mutum ne da Allah, babu wanda aka bawa damar ya dauki rayukan wasu, duk wannan abubuwan da ake yi babu wanda yake da tabbas zai shiga aljan
An yi wata ganawa tsakanin shugaba Muhammadu Buhari dsa shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai kuma tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, Godswill Akpabio, a kasar Ingila. Idan baku manta ba, a jiya, Asabar, ne mai bawa shugaban
Shugaban kungiyar nan ta masoya shugaba Buhari da kuma Osinbajo watau Buhari/Osinbajo Again (BOA) a turance na kasa baki daya mai suna Alhaji Yahya Hammajulde yayi murabus daga mukamin sa sannan kuma ya fice daga jam'iyyar sa ta A
Mummunan hatsarin mota ya rutsa da tsohon mataimakin kakakin majalisar jihar Filato dake a yankin Arewa ta tsakiya mai suna Yusuf Gagdi a ranar Asabar din da ta gabata. Kamar dai yadda muka samu, hatsarin ya auku ne lokacin da mot
Rundunar dakarun sojin Najeriya dake sintirin tabbatar da tsaro da samar da zaman lafiya a jahohin Arewa ta tsakiya a ranar Asabar din da ta gabata sun sanar da yin kicibis da wasu 'yan bindiga a karamar hukumar Guma ta jihar Benu
Labarin da muke samu daga majiyar mu ta Rariya na nuni ne da cewa Honarabul Alasan Ado Doguwa, dan majalisa ne mai wakiltar Doguwa da Tudun Wada a jihar Kano ya tsallake rijiya da baya biyo bayan wani hatsarin mota da ya rutsa da
Mudathir Ishaq
Samu kari