Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq

Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

18323 articles published since 08 Yun 2016

Author's articles

An kashe wasu Fulani biyu a Filato
An kashe wasu Fulani biyu a Filato
Labarai

Kakakin hukumar ‘yan sanda na jihar DSP Tyopev Terna ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce an binne gawar wadanda suka rasun a jiya Litinin sannan ya shaidawa jama'a cewa ana cigaba da bincike domin gano wanda suka aikata dan

Tsige Saraki: An bawa Sanatocin APC miliyan $1m
Breaking
Tsige Saraki: An bawa Sanatocin APC miliyan $1m
Labarai

Sanata Rafi’u Ibrahim, mai wakiltar jihar Kwara ta kudu ya zargi ‘yan majalisar dattijai na jam’iyyar APC da karbar cin hancin dalar Amurka miliyan $1m domin tsige shugaban majalisar, Bukola Saraki da mataimakinsa, Ike Ekweremadu.

Ba za ku iya tsige Saraki ba – Sanatan Sokoto
Ba za ku iya tsige Saraki ba – Sanatan Sokoto
Labarai

Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba mai wakiltan Sokoto na kudu a majalisar dattawa yace ba zasu taba yin danasanin barin APC zuwa PDP ma kamar yadda ake fadi, yayinda yayi gargadi akan yunkurin tsige shugaban majalisar dattawa.

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai