Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An bashi katin shaidar zama dan jam’iyyar APC mai dauke da lambobin mallaka kamar haka: 381113. Shugaban APC, Alhaji Sadiq Isah Achida, ne ya bayar da katin ga tsohon minister Yusuf a gaban ragowar shugabannin jam’iyyar.
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, wata babbar kotu dake zamanta a garin Jabi na babban birnin tarayya na Abuja, ta sanya hijabi tare da katanga ta kare shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki.
Wani tsohon minista day a fadi zaben zama mamba a majalisar kasa ya cire fanfon tuka-tuka 10 da ya ginawa jama’ar sa shekaru 20 da suka wuce. Tsohon ministan, Patrick Okumu-Ringa, ya fadi zaben majalisa da aka kamala na kwana-kwan
A haka dai har ta kai ga gwamnan jihar Borno yaji labarin yaron kuma ya yaba. A yanzu dai ya dau nauyin karatun shi na shekara 5,inda zai karanci fannin Electrical Engineering a jami'ar Covenant dake Ota, jihar Ogun. Mun sami...
Sanata Godswill Akpabio, wanda tsohon gwamnan jihar ta Akwa-Ibom ne kuma Sanata mai ci a yanzu ya fice daga jam'iyyar tare da ajiye mukaminsa na shugaban marasa rinjaye a majalisar ta dattijai, Rahotanni sun bayyana cewa akwai was
‘Dan sanda mai gabatar da kara Sunday Osanyintuyi ya bayyanawa kotun cewa a ranar 30 ga watan Yuli ne, wadanda ake zargin suka sace kebIl din wayar sadarwar dake harabar Asibitin Koyarwa na jami'ar Obafemi Awolowo
NAIJ.com ta ruwaito dalibi Zakari dan asalin jihar Borno ne, kuma ya nuna bajinta a jarabawar JAMB ta bana, inda ya samu maki dari uku da sittin da hudu, 364, hakan ya sanya shi zama dalibi mafi yawan adadin maki a cikin dubunnan
Za ku ji cewa wani gwamna a Kudancin Najeriya ya tsige wasu kwamishinonin sa biyu da suka tarbi Sanata Godswill Akpabio na APC tare da yi ma sa lale maraba yayin da ya sauka a filin jirgin sama dake babban birnin jihar na Uyo.
Fitacciyar jarumar nan ta wasan Hausa a masana'antar fim ta Kannywood, Hajiya Saratu Gidado wacce aka fi sani da Daso ta saki zafafan hotunan ta tare da mijin ta. Jarumar dai tayi fice sosai a masana'antar musamman ma a wajen rawa
Mudathir Ishaq
Samu kari