Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fadar shugaban kasa tayi watsi da rade-radin dake yawo na cewa an kara wa’adin hutun shugaban kasa Muhammadu Buhari a Landan. Fadar shugaban kasar ta yi jawabi a daren ranar Talata, 14 ga watan Agusta ta shafinta na Twitter.
Tsohon gwamnan ya zargi Obasanjo da haddasa duk wani kalubale da kasar Najeriya ke fuskanta a halin yanzu sakamakon dashen mummunan tushe da ya yi a yayin da yake shugabancin kasar nan a tsakanin shekarar 1999 zuwa 2007.
Sai dai wannan wani lamari ne bambarakwai da ba’a saba ganin hakan ba musamman game da Sojoji, sakamakon idan har wani Soja ya tafi wata kasa, lallai ba zai wuce don samun horo ba, ko kuwa don yaki, amma sai ga shi a wannan karon
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Talatar da gabata ne Maryam ta haifi Da namiji, wanda wasu danginta suka tabbatar da cewa Maryam ta rada ma yaron suna Bilyaminu.Ita dai Maryam ana zarginta da kashe Mijinta Bilyaminu Muhammad
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa tana aiki tare da wasu sanatoci daga jam'iyyar PDP domin shirin tsige shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki. Mista Yekini Nabena, Mukaddashin sakataren yada labarai na jam'iyyar ne ya bayyana
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood watau Zainab Abdullahi da aka fi sani da Zainab Indomie ta sanar da dawowar ta harkar fim gadan-gadan bayan kusan hutun dole da ta dauka na shekaru biyar. Zainab
Bayan kammala kada wata kuri’a a kan gwamnonin da suka fi yiwa jama’ar su aiyuka, za a karrama wasu gwamnonin Najeriya a wani taro na kasa da kasa da za a yi a birnin New York na kasar Amurka. Gwamnan jihar Lagos, Akinwunmi Ambode
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana bacin ransa game da yawaitar mutuwar aure a tsakanin Musulmai, inda yace lamarin ya janyo muwahara a tsakanin jama’a saboda matsalar da yake haifarwa ga iyalai, inji rah
Atiku ya bayyana cewar ba zai fita daga jam’iyyar PDP ba koda bai samu tikitin jam’iyyar na takarar shugaban kasa ba tare da bayyana cewar da ido rufe yake neman mulkin Najeriya da tuni ya zama shugaban kasa tun a shekarar 1993.
Mudathir Ishaq
Samu kari