Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwankwanso dai ya samu rakiyar tsohon gwamnan jihar Edo Lucky Igbinedion, tare da tsohon mai bawa shugaban kasa shawara akan harkar tattalin arziki Dakta Magnus Kpakol sai kuma wasu da suke cikin jerin tafiyar shi Kwankwanson
Mun samu rahoton cewa, matafiya dake bibiyar babbar hanyar Abuja zuwa garin Keffi sun tagayyara a daren ranar Litinin din da ta gabata sakamakon aukuwar wani mummunan hatsari ya hadar da kimanin motoci 15 daban-daban.
Wata kotun Majistiri dake zamanta a kan titin Iwo na garin Ibadan ta yankewa wani magini hukuncin zaman gidan kaso har na tsawon watanni shida, bayan kama shi da laifin satar wasu kaya a gidan gwamnatin jihar Oyo dake yankin Agodi
Cikin kwaranyar hawaye ta dubunnan mutane, anyi jana'izar yara kimanin 40 da ajali ya katse masu hanzari yayin da mayakan kasar Saudiya suka kai wani mummunan hari kan wata mota dauke da al'umma a Arewacin Kasar Yemen.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, sannan kuma daya daga cikin masu neman tikitin kujerar shugabancin kasar nan karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2019, yace ba zai bar jam'iyyar ba koda ya sha kaye a zaben fidda
Kungiyar kare hakkin musulmi (MURIC) ta hannun daraktan ta, Farfesa Ishaq Akintola ta gargadi Musulmai da kada su kuskura su kai ga aron kudi don kawai su yanka ragon layya a lokacin bikin babban sallah da za’ayi a wannan watan.
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya tattara bayanan adadin haihuwar shekara shekara a Nigeria zuwa Miliyan 7 a wannan shekarar. Hakan na zuwa ne a wani taro na ranar kungiyar “Africa Civil Registra
Wannan aba tana inganta yanayin da mutum ke ciki, tana tsawaita kuruciya, gami da karfafa yanayin gudanar jinni, sannan tana kara kuzari na zahiri da na boye (Kuzarin ‘ya’ya Maza). Haka kuma tana da amfani ga sha'anin da ya shafi
EFCC ta bayyana cewa su ukun da wasu da ake cigaba da nema, sun hada baki a ranar 30 ga watan Maris na shekarar 2015 ska hada baki wajen amsar tsabar kudi har Naira miliyan N177.3m ba tare da bin ka’idar mu’amalar kudade masu yawa
Mudathir Ishaq
Samu kari