Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan lamari ya faru ne a ranar Sallah, a loakcin da Wammako ke zaune a wajen da ake yanka masa dabbobinsa bayan ya sauko daga Sallar Idi, kwatsam sai ga wannan mutumi mai sayar da Kwakwa yana talla, ‘A sayi kwakwa mai dadi.”
NAIJ.com ta ruwaito Abubakar ya saba kai ma Sojoji ziyara a yayin bukuuwan Sallah, hakan ne ya sanya shi a wannan karon zuwa garin Yola, inda kaddamar da wasu sabbin dakuna dai dai guda 24 da ya gina ma hafsoshin Sojojin da basu d
“Sai da ta fara yin karo da wani sashe na wata gada kafin daga bisani ta afkawa motar fasinjojin. Babu asarar rayuka domin dukkanin matafiyan sun shiga wani gidan abinci suna cin abinci a lokacin da abin ya faru"
Da yawa daga cikin mutane basu san dimbin amfanin da ayaba ke yi da jikin da Adam, daga cikin maganin abubuwan da yake yi sune rage hawan jinni, rage yiwuwan ciwon daji, da cutan Asthma. Amma tushen ayaban nada amfani fiye ayaban
Sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Abdullahi Shinkafi, ya yi kira ga mazajen jihar maras hali da su daina auren mata biyu domin kawo karshen haihuwan yara da yan barandan ke iya amfani da su wajen tayar da fitina.
wannan tattaki da Buhari yayi ya janyo cece kuce a tsakanin masoyansa da magauta, yayin da masoya ke cewa wannan alama ce dake nuna Buhari ya yi garas, su kuwa yan hamayya kira suke hakan ba zai rage farashin shinkafa ba.
Uguwanyi ya smau kyakkyawar tarba daga al’ummar musulmai da suka halarci sallar, da suka hada da Sarkin Hausawan jihar Alhaji Abubakar Yusuf Sambo, kwamishinan Yansandan jihar, Danmallam Muhammad da shugaban hukumar DSS reshen jih
Ngige ya kasance mataimakin shugaba a kwamitin mutane 30 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada akan albashin ma’aikata a watan Nuwamban da ta gabata. Tsohuwar shugaban ma’aikatan tarayya, Ms Ama Pepple ce shugaba.
Ministan yada Labarai da ala'adu Alhaji Lai Mohammed, ya bayyana damuwarsa akan yadda ake shigowa da shinkafar data lalace Nigeria daga wasu kasashe, inda yace dabbobi ne ya kamata su yi amfani da ita ba mutane ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari