Saraki, Atiku, Kwankwaso da sauransu manyan kalubale ne ga damokradiya - Kungiyar BCO

Saraki, Atiku, Kwankwaso da sauransu manyan kalubale ne ga damokradiya - Kungiyar BCO

Kungiyar yakin neman zaben Buhari (BCO) ta bayyana shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto da sauransu a matsayin manyan kalubale ga damokradiyya.

Kungiyar ta kuma bayyana su a matsayin kango da babu abunda suka sani sai ihu batre da karfin da zasu iya jerawa da martaba ko farin jinin Buhari ba.

Kungiyar tayi wannan ikirari ne ta jagoranta, Alhaji Danladi Pasali a wata hira da manema labarai a ranar Laraba.

Atiku, Saraki, Kwankwaso, others big disasters to democracy - BCO
Atiku, Saraki, Kwankwaso, others big disasters to democracy - BCO

Kungiyar ta bayyana ewa sauya shekar Saraki, Atiku, da Kwankwaso dama sauransu ba zai taba zama barazana ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a zaben 2019.

KU KARANTA KUMA: Shugaban EFCC ya bukaci yan Najeriya da su marawa yaki da rashawa baya

Yace sauya shekarsu shine abu mafi kyawu da ya taba samun damokradiyyar Najeriya.

Sunce babu makawa shugaban kasa na da duk wata daman a cin zabe mai zuwa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Online view pixel