Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ministan tsaro na kasa Mansur Dan Ali ya shaida cewa yanayin tsaro a arewa maso gabashin kasar nan har yanzu akwai sauran rina a kaba. In da ya ce “Bayan duba na tsanaki da suka yiwa sha’anin sun dauki matakan da ya dace”
Da yake shaidawa manema labarai a garin Makurdi, Manjo Yakini ya shaida cewa basu san yawan wadanda suka jikkata daga bangaren ‘yan bindigar ba, sakamakon agaji da jirgin saman Mi35 ya kawo musu ta hanyar yin barin wuta ga ‘yan bi
An jefa al’umar garin Odo-Oro-Ekiti, da ke a karamar hukumar Ikole, jihar Ekiti cikin rudani da zaman makoki, bayan da aka kashe Sarkin garin, Oba Gbadebo Ogunsakin, da tsakar rana, ta hanyar caka masa wuka a wuya.
Yayin da musulmai a dukkan fadin duniya ke ta shan shagulgulan su na babbar Sallah a Najeriya ma haka lamarin yake domin kuwa a ko ina mutane na ta hada-hada. Kuma wani abun ban sha'awa anan shine yadda a iya cewa kusan dukkan mus
Tsohon ministan al'adu da yawon bude ido a Najeriya kuma dantakarar kujerar Gwamnan jihar Kuros Ribas a zaben 2019 mai zuwa Mista Edem Duke ya yiwa musulmai musamman Hausawa da fulani na jihar da ke zaune a garin Kalaba, sha-tara
A yau Talata da ta yi daidai da ranar babbar Sallah ga dukkanin Musulmai na duniya, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya halarci Sallar Idi ta raka'o'i biyu tare da dubunnan Musulmai a mahaifar sa ta garin Daura dake jihar Katsina.
Matasa dake bautar kasa a karamar hukumar Daura sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari domin taya shi murnar bikin Sallah. Da yake bayyana jin dadinsa da ziyarar da matasan suka kai masa, shugaba Buhari ya bayyana cewar tsarin
Ana zargin wata mata mai juna biyu, Uwargida Ogechi Maxwell, da yin amfani da wuka mai zafin gaske wajen yiwa mai yi mata aiki a gida raunuka a mazaunan ta. Lamarin ya faru ne Umuahia, babban birnin jihar Abiya. Da take amsa laifi
A yayin da shugabanni a Najeriya ke shagulgulan bikin sallah a garuruwansu, gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi tasa sallar a karamar hukumar Jema'a dake kudancin jihar. Kudancin Kaduna yani ne dake yawan mabiya addinin
Mudathir Ishaq
Samu kari