Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yanzu daliban da suke karatu a bangaren koyar da ilimi (NCE) za su samu aikin gwamnati da zaran sun kammala karatun su. Ministan ilimi, Alhaji Adamu Adamu
An ceto ma'aikatan gwamnatin jihar Borno 5 da 'yan kungiyar ISWAP sukayi garkuwa dasu watan da ya gabata. Anyi garkuwa da ma'aikatan RRR dinne a watan Augusta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga majalisar tarayyar kasar nan da ta tallafa wa mulkinsa wurin tsamo adadin mutum miliyan 100 a fadin kasar Najeriya.
Gwamnatin jihar Niger ta gano mutane 340 da suka riga suka mutu amma har yanzu ana biyansu albashi. Haka zalika, gwamnatin ta gano mutane 3,000 da suka kama ai
David Oyedepo, faston daya kirkiro Living Faith Church Worldwide wadda aka fi sani da Winners Chapel yace idan aka ce yayi takarar shugaban kasa ya ci baya ne.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bayar da Naira biliyan 10 ga kungiyar kidaya ta kasa. A yadda jaridar The Nation ta ruwaito, kananan hukumomi 774.
Farfesa Yemi Osinbajo ya gabatar da wani jawabi a ranar Asabar, 3 ga watan Oktoba, inda yace abinda ya dace a duba idan za'a dora mutum a mukamin gwamnati.
Wata mata mai suna Sasha Aristide 'yar shekara 29 da haihuwa da saurayinta, Kelvin Heyppolite sunyi shekaru 3 suna tsara yadda shagalin gagarumin bikinsu tare.
Rundunar 'yan sanda ta samar da lambobin waya, WhatsApp da kafofin sada zumunta don sa ido a ayyukan sashen rundunar FSARS. A yanzu, al'umma za su iya yin am
Mudathir Ishaq
Samu kari