Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Sanata Danjuma Goje a ranar Juma'a ya kara aure inda ya aura Hajiya AMinatu Dahiru Binani, a kasaitaccen biki da aka yi a Abuja.
Yan fashin, a cewar rundunar yan sandan, sun kware a satar mota da sayarwa a jihohin Akwa Ibom da Cross Rivers. C.P Ameingheme Andrew ya gargadi yan kungiyar a
Atiku Abubakar, ya yi alfahari da nasarorin da suka samu a karkashin mulkin Olusegun Obasanjo. Ya ce sun biya dukkan basussukan da ake bin kasar a zamaninsu.
Hukumar jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare (JAMB) ta damke wani jami'in dan sanda mai suna Etim Israel, a kan zarginsa da ake da shiga rubutawa wani.
Wata budurwa mai suna Oluwafunlola, ta wallafa a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter, yadda saurayinta ya yaudare ta, budurwar ta bada labarin yadda ta gano.
Tsohon mai takewa Ajax baya, Sergino Dest ya warware zare da abawa, kan dalilin da ya sa ya zabi buga wasa a Barcelona mai makon kungiyar Bayern Munich. Sergio
Wata kungiyar matasa 'yan jam'iyyar APC, sun zabi Bola Tinubu a matsayin shugaban da zai maye gurbin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben gaba shekarar 2023.
Rundunar 'yan sandan jihar Neja ta damke wani mutum da ake zargi da fashi da makami tare da kwarewa wurin bai wa wadanda ya kama miiyagun kwayoyi tare da su.
A yayin da wasu gwamnonin ke mika sakon gaishe gaishe da bayar da shawarwari ga, wasu kuma, suna mika kokon bara ne ga gwamnati na ayyukan da jihohin su ke buka
Mudathir Ishaq
Samu kari