Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jam’iyyar APC mai mulki ta fitar da sahihan farashin kudin yankan takardun tsayawa takarkaru daban daban a cikinta, wanda hakan ya kawo karshen jita jitan da ake yadawa game da wani farashi dake yawo a shafukan sadarwa ana cewa na
‘Yan takarar sun kafe kan cewar muddin ‘yan Najeriya na burin ganin canji a rayuwarsu da yadda ake tafiyar da al’amuran gwamnati to su zabi mace a zaben 2019. Daya daga cikin ‘yan takarar, Rosemary Ideh, dake takara a karkashin ja
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana zargin da ake yiwa Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara na kulla makirci na son wahaltar da Shugaban kasa Buhari a matsayin shirme.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, David Mark, ta bayyana cewa gob Talata, 4 ga watan Agusta zai sayi takardan takarar zaben kujeran shugaban kasa a 2019 karkashin jam’iyyar PDP. An tattaro cewa Sanata David Mark wanda aka fi sani
Yan uwani wani matashi dalibin makarantar Lagos State Polytechnic, Abraham Enebeli, sun bukaci bi masu hakkinsu bayan wani soja ya soke shi. An tattaro cewa sojan mai suna Daniel Martins ya fasa kwalba sannan ya soki matashin.
An kaddamar da taron hadin kansa nahiyar Afrika da kasar Sin karo na bakwai a babban farfajiyar taron na Great Hall of Fame da ke babban birnin kasar Sin, Beijing a yau Litinin, 3 ga watan Satumba, 2018. Shugaba Muhammadu Buhari,
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) yayi bayanin dalilin da yasa ba’a kaddamar da wani kwamiti da zai tantance yan takarar kujerar shugaban kasa a jam’iyyar ba tukuna. Cewa sun mayar da hankali ga siyar da fam tukuna
An bulale yan mata biyu a ranan Litinin bisa ga laifin madugo wanda ya sabawa dokokin addinin Musulunci, wannan abu ya janyo cece-kuce daga yank are hakkin dan Adam. Yan matan, sanye da fararen kaya da mayafansu sun sha bullae shi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fadama rundunar yan sandan Najeriya, hukumar zabe mai zaman kanta da sauran hukumomin tsaro a kasar da su bari yan Najeriya su yi zabin ransu a zaben 2019 ba tare da kowani irin barazana ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari