Cikin hotuna: An kaddamar da taron FOCAC a birnin Beijing, kasar Sin

Cikin hotuna: An kaddamar da taron FOCAC a birnin Beijing, kasar Sin

An kaddamar da taron hadin kansa nahiyar Afrika da kasar Sin karo na bakwai a babban farfajiyar taron na Great Hall of Fame da ke babban birnin kasar Sin, Beijing a yau Litinin, 3 ga watan Satumba, 2018.

Shugaba Muhammadu Buhari, shugaban kasar Sin, Xi Jingpin, da sauran shugabannin kasashen Afrika ne suke hallare a wannan babban taro.

Cikin hotuna: An kaddamar da taron FOCAC a birnin Beijing, kasar Sin
Cikin hotuna: An kaddamar da taron FOCAC a birnin Beijing, kasar Sin
Asali: Twitter

Legit.ng ta kawo kuku rahoton cewa shugaba Muhammadu Buhari ya fara abubuwan da suka kaisa. Buhari ya gana da yan Najeriya mazauna kasar Sin da safiyar yau Lahadi, 2 ga watan Agusta, 2018 a ofishin jakadan Najeriy a kasar Sin.

Cikin hotuna: An kaddamar da taron FOCAC a birnin Beijing, kasar Sin
Cikin hotuna: An kaddamar da taron FOCAC a birnin Beijing, kasar Sin
Asali: Twitter

A ganawarsa da su, Buhari ya bayyana musu cewa ko kadan ba ya tsoron gudanar da zaben gaskiya cikin zaman lafiya da lumana a 2019.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel