Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Yan uwan mijinnata sun gano yan bindigan a wani Asibiti suna samun kulawa, da wannan ne Dorcas ta bayyana ma Yansanda cewa zata iya gane wadanda suka kashe mijinta, do haka ta roki Yansanda su rakata inda yan bindigan suke.
Tun bayan da wata kungiyar matasa ta biya ma shugaban kasa Muhammadu Buhari kudin tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC da suka kai naira miliyan arba’in da biyar, an yi ta samun cece kuce, da ra’ayoyi mabanbanta game da h
Sai dai hukumar bada agajin gaggawa ta Abuja ta danganta faruwar lamarin da wasu sauyi da ake samu a cikin kasa, wanda ake kiransa da suna ‘Seismic’ a turance, kamar yadda shugaban hukumar Abbas G Idriss ya bayyana, haka zalika ya
Batun takarar shugabancin kasa da gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo ke yi da alama za ta fuskanci babbar cikas a yayin ake ta rade-raden cewa daya daga cikin kannen sa, watau Buhari Mohammed Dankwambo da aka fi sani da
A yau, Alhamis ne, mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya karbi bakuncin wasu 'yan mata da suka nuna bajinta a bangaren fasaha a kasar Amurka. Osinbajo ya karbi bakuncin tawagar 'yan matan a fadar gwamnatin Najeriya dak
Kamar yadda kudaden jabu suka zama ruwan dare a tsakanin jama'a, haka lamarin ya ke a yawaitar lalatattun N100, kasancewar an tsara su ne akan takarda, wanda ke sanya su lalacewa cikin kankanin lokaci, koda kuwa mai rike da su yan
A yayin da guguwar sauyin sheka daga jam'iyya zuwa wata jam'iyyar ke ci gaba da kadawa, musamman a fuskantar zaben 2019 da ke gabatowa, a jiya Laraba, Sanata Ifeanyi Ararume tare da tsohon sakataren tsare tsare na jam'iyyar APC,..
A yau, Alhamis, ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya kaddamar da shirin bayar da tallafi ga kananan 'yan kasuwa a kasuwar Utako dake garin Abuja. A kwanakin baya ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewar zata bayar
Duk da korafe-korafe da Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakinya, Shehu Sani da wasu manyan yan siyasa suka yi akan amfani da zaben fidda gwani na wakilai, jam’iyyar APC reshen jihar Kaduna ta ce shi zata yi amfani da shi.
Mudathir Ishaq
Samu kari